Sashen Hausa
An Gudanar Da Zagayen Mauludin Sayyidah Fatima (SA) A Katsina
Daga Isma'il Abubakar IdrisA yau Asabar ne 'yan'uwa Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky suka gudanar da gagarumin zagayen Maulidin Sayyidah....
- Katsina City News
- 06 Jan, 2024
Tsaro: 'Yan Banga Da Zargin Karkatar da Shanun fulani a Mazoji, jahar Katsina.
Zaharaddeen Ishaq Abubakar, @Katsina Times Yayin da gwamnatin Katsina ke kokarin bambance fulanin kirki da kuma miyagu domin samar da zaman....
- Katsina City News
- 04 Jan, 2024
Shekaru (4) Da Kisan Janar Qasem Sulaimani
A Rana Mai Kamar Ta Yau Ga 3 Ga Watan Junairu 2020 A ka kashe Janar Qasem Soleimani na Iran....
- Katsina City News
- 04 Jan, 2024
Babu iyaka ko bin doka a hare-harenmu idan Isra'ila ta kawo mana yaƙi - Hassan Nasarallah
A jawabin da ya gabatar kai-tsaye a gidan talbijin din Lebanon, shugaban kungiyar Hezbollah Hassan Rasrallah ya mika sakon ta'aziyya....
- Katsina City News
- 03 Jan, 2024
Ministar gwamnatin Buhari Sadiya Farouq za ta bayyana a gaban EFCC
Rahotonni sun ce ministar jin-ƙai a gwamnatin Muhammadu Buhari, Sadiya Umar Farouq, za ta bayyana a ofishin hukumar yaƙi da....
- Katsina City News
- 03 Jan, 2024
Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Haramta Aikin Jami'oen Ƙasashen Waje Goma Sha Takwas 18 A Najeriya.
Jami'oen sun haɗa da na ƙasashen Amurka London Ghana da Jamhuriyar Benin.Wannan Umarnin ya shafi Jami'oe Biyar daga ƙasar Amurka,....
- Katsina City News
- 03 Jan, 2024
SARAUTAR BARDE KERARIYA KATSINA.
Tsarin mulki ko kuma Sarautu a Kasar Katsina ya samo asaline daga mulkin Habe, Wanda Muhammadu Korau,....
- Katsina City News
- 01 Jan, 2024
KADIRI ABDU YA KAFA TARIHI A KOKOWAR JANHURIYAR NIJAR.
Ɗan kokowa mai suna Kadiri Abdu wanda aka fi sani da Issaka Issaka ya kafa tarihi a wasan kokowar gargajiya....
- Katsina City News
- 01 Jan, 2024
MAKAMA GARBA TUKUR IDRIS: MUHIMMIYAR KYAUTA GA JAMA'AR GUNDUMAR BAKORI
@ Katsina Times Watanni bayan naɗin da Mai Martaba Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman ya yi wa Makama Alhaji Garba....
- Katsina City News
- 30 Dec, 2023
Hukumar Sufuri ta jihar Katsina ta sayi Sabbin Motoci 7 a cikin watanni 7
Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times A ranar Alhamis ne 28 ga watan Disamba Hukumar Sufuri ta (Katsina State Transport Authority) KTSTA....
- Katsina City News
- 28 Dec, 2023