Sashen Hausa

top-news

Muna Samun Gagarumar Nasara Kan 'Yan Bindiga A Zamfara, Babu Inda Aka Sace Mutum 500 -Hedikwatar Tsaro

Hedikwatar tsaro ta ƙasar nan (DHQ) ta bayyana cewa tana samun Gagarumar nasara a yaƙin da ta ke yi da....

top-news

Ministan Yaɗa Labarai ya yi alƙawarin tallafa wa gidan Rediyon EFCC

Daga WAKILIN MU ..MINISTAN Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi alƙawarin tallafa wa manufofin gidan rediyon....

top-news

ANA ZARGIN WANI JAMI'IN TSARON AL'UMMA ( CWG) DA LAIFIN HARBIN UWA DA DANTA A BATSARI

Misbahu Ahmad @ Katsina Times Ana zargin wani jam'in tsaron al'umma (Katsina community watch corp) mai suna Basiru Kaura da laifin harbin....

top-news

DAN LAWAN KATSINA YA YI MA SHEMA TAWAYE

....Akan gwamnatin Masari a hirarsa da BBC. Daga Danjuma Katsina  @Katsina Times Alhaji Hamisu Gambo  Dan lawan Katsina, gogaggen Dan siyasa kuma....

top-news

TSOHON GWAMNA SHEMA: KA RIKE GIRMAN KA

...Nazarin jaridun KATSINA TIMES da TASKAR LABARAIMun saurari wata hira da gidan Rediyon BBC ya yi da tsohon gwamnan jihar....

top-news

AN CETO ALHAZAN KATSINA DAGA BASU BABBAR JAKA MAI 32kg DAGA NAJERIYA.

 ...An jinjina ma gwamnan Katsina da Amirul hajj.@ Katsina Times Amirul Hajj na Katsina Alhaji Tukur Ahmad jikamshi ya Ceto Alhazan....

top-news

An Yi Garkuwa Da Yara Da Mata 80 A Katsina

Akalla mutane 80 ne ake fargabar ’yan bindiga sun yi garkuwa da su a kauyen ’Yar–Malami da ke Karamar Hukumar....

top-news

AN KASHE KASURGUMIN "DAN TA ADDA USMAN MODI MODI DA MANYAN KWAMANDOJIN SHI

Muazu Hassan @Katsina  Times Wani fadan barayin daji a tsakaninsu ya kashe Babban dan ta addar nan da ya addabi mutanen....

top-news

AMIRUL HAJJI NA KATSINA YA DAKATAR DA BA MAHAJJATA BABBAR JAKA MAI 32KG. ..........Ya kuma kafa Kwamitin bincike

Muazu Hassan @ Katsina Times Alhaji Tukur Ahmad jikamshi tsohon mataimakin gwamnan Katsina kuma Amirul hajj  na aikin hajjin wannan shekarar ya....

top-news

'Yan Siyasa ne kaɗai da Iyalansu ke jin Dadi a Nijeriya. -NLC

“Banda 'Yansiyasa da iyalansu babu mai jin daɗi a Najeriya -inji Shugaban NLC a Katsina Daga shafin Katsina postShugaban ƙungiyar ƙwadago....