Sashen Hausa
Gwamnan Zamfara Ya Jajanta Wa Al'ummar Yankunan Zurmi, Maru, Tsafe Da Kewaye, Ya Jinjina Wa Jami'an Tsaro
Biyo bayan hare-haren 'yan bindiga da aka yi fama da su baya-bayan nan, Gwamnan Zamfara Dauda Lawal ya jajanta wa....
- Katsina City News
- 14 Dec, 2023
ZARGIN KWATAR FILAYE: FITINA NA TAFASA A GARIN BARHIM. ...An roki gwamnan Katsina ya saka baki.
Muazu Hassan @ Katsina Times.Al ummar yankin garin Barhim da suke zargin wani kamfani ya kwace masu filaye da gonaki ....
- Katsina City News
- 14 Dec, 2023
"Shirin AGILE Alherin shi muka gani ba sharrin shi ba" Inji Gwamna Radda
Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umar Radda ya bayyana cewa "Babu wani Aibi da Shirin AGILE Yake da shi idan....
- Katsina City News
- 13 Dec, 2023
KO NADIN ‘RECTOR’ NA HASSAN USMAN POLYTECHNIC YA SABA WA DOKA?
…Na cika duk wasu ka’idoji -RectorMu’azu Hassan @Katsina TimesJaridun Katsina Times sun samu wani korafi na neman tababar cancantar Aminu....
- Katsina City News
- 13 Dec, 2023
Tinubu Ya Cire Malaman Jami'a Daga Tsarin Albashin Na IPPIS
Majalisar zartarwa ta Najeriya ta cire malaman jami'a, da na kwalejojin ilimi da fasaha daga tsarin albashi na Integrated Personnel....
- Katsina City News
- 13 Dec, 2023
Fiye Da Mutum 2700 Ne A Ka Kwace Wa Gonaki Da Filaye A Kauyen Barhim . Sunyi Kira Ga Dikko Radda Ya Shiga Lamarin A Maido Masu Hakkin Su
Zahraddeen Ishaq Abubakar, Katsina TimesAl'ummar Kauyen Barhim dake cikin Karamar hukumar Batagarawa a Jihar Katsina sun koka akan yanda aka....
- Katsina City News
- 12 Dec, 2023
Ƙungiyar ‘Yan Jaridu Ta Taya Sabon Shugaban Gidan Rediyon Katsina Murna
Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta ƙasa NUJ reshen jihar Katsina ta taya murna ga ɗaya daga cikin ɗan ƙungiyar Alh. Lawal....
- Katsina City News
- 12 Dec, 2023
TARON MANE MA LABARAI NA CIKAR KISAN KIYASHIN ZARIA SHEKARU 8 A ABUJA
Yau Talata ne rana ta farko na taron tinawa da kisan kiyashin Zaria karo na 8 a Abuja, taron wanda....
- Katsina City News
- 12 Dec, 2023
Kungiyar Ushaqun Nabiyyi (S.A.W) ta Nada Aminu Mamman Dee Sarkin Yakin Sharifai Garkuwan Masoya Annabi.
Katsina Times A ranar Lahadi 10 ga watan Disamba Shahararriyar Kungiyar Sharifai ta Ƙasa Ushaqun Nabiyyi (S) Maso Yabon Annabi (S)....
- Katsina City News
- 11 Dec, 2023
Sojoji Sun Hallaka Ƙasurgumin Ɗan Bindiga Mai Suna Yellow Jambros Da Yaran Shi A Dajin Shiroro Cikin Jihar Neja.
Sojoji Sun Hallaka Ƙasurgumin Ɗan Bindiga Mai Suna Yellow Jambros Da Yaran Shi A Dajin Shiroro Cikin Jihar Neja.Rundunar sojin....
- Katsina City News
- 10 Dec, 2023