Sashen Hausa
"Gwamnatin Dikko Radda Ta Ci Moriyar Musulunci Fiye da Gwamnatocin Baya" -Abu Ammar Sabon Kwamandan Hizbah
Ba'a taɓa gwamnati a Katsina da Musulunci ya ci moriyar ta ba irin ta Dikko Umar Raɗɗa - Kwamandan Hisba Daga....
- Katsina City News
- 19 Dec, 2023
Remi Tinubu ta miƙa ɗaliban da aka sace a jamiar Dutsin-Ma hannun iyayensu.
Matar shugaban ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu ta mika ɗalibai mata na Jami'ar tarayya ta Dutsin-Ma (FUDMA) da aka sace kwanakin....
- Katsina City News
- 18 Dec, 2023
Jerin amfani 10 da naman Akuya ke yi a jikin mutum da ya hada kara karfin garkuwan jiki.
Daga Saliadden Sicey Mutane da dama musamman a Arewacin Najeriya basu damu da cin naman Akuya ko bunsuru ba.Da dama ma....
- Katsina City News
- 18 Dec, 2023
Yadda A ke Zama Dan Jarida
Yadda Ake Zama Ɗan JaridaDaga Ahmed AbdulƙadirWannan rubutu na yi shi ne domin nasiha ko jagorantar matasa masu sha'awar shafukan....
- Katsina City News
- 18 Dec, 2023
ShopRite zai rufe harkokinsa a Kano a 2024 kimanin shekara guda da bude reshe a Kaduna
Dalilin Da ShopRite Zai Bar KanoKatafaren kamfanin kasuwanci na ShopRite ya sanar da shirinta na rufe harkokinsa a Jihar Kano....
- Katsina City News
- 17 Dec, 2023
"Za'a Shimfida Tituna a wasu Muhimman Unguwanni Uku a Karamar hukumar Katsina" Inji Honorable Danlami
Zaharaddeen Ishaq Abubakar,Sani Aliyu Danlami Dan Majalisar Wakilai ta Tarayya a karamar hukumar Katsina ya bayya cewa Zaya Shimfida Tituna....
- Katsina City News
- 16 Dec, 2023
Yi wa mata auren wuri ya zo karshe a jihar Katsina, Dr. Halima Umar Kofar Sauri.
Daga Mohammad A. IsahSakatariyar hukumar Ilimi a matakin farko na kananan hukumomin jihar Katsina, Dr Hajiya Halima Umar Kofar Sauri....
- Katsina City News
- 16 Dec, 2023
An sako ɗaliban Jami'ar Dutsin Ma da 'yan fashin daji suka sace
Rahotanni daga jihar Katsina, na cewa an sako ɗaliban Jami'ar Tarayya ta Dutsin Ma, bayan shafe sama da wata biyu....
- Katsina City News
- 15 Dec, 2023
TAKAITACCEN TARIHIN GARIN WAGINI DA SARAUTAR GADO DA MASUN KATSINA.
Garin WAGINI Yana cikin garuruwan Karamar hukumar Batsari ta yanzu. Shi wannan Gari an kafa shi tun wajen shekarar....
- Katsina City News
- 15 Dec, 2023
Gwamnan Zamfara Ya Jajanta Wa Al'ummar Yankunan Zurmi, Maru, Tsafe Da Kewaye, Ya Jinjina Wa Jami'an Tsaro
Biyo bayan hare-haren 'yan bindiga da aka yi fama da su baya-bayan nan, Gwamnan Zamfara Dauda Lawal ya jajanta wa....
- Katsina City News
- 14 Dec, 2023