Sashen Hausa
‘Yan Ta’adda Sun Sace Uba Da ‘Ya’yansa Mata Uku A Jihar Zamfara, Sun Bukaci Naira Miliyan 100 Kuɗin Fansa.
Wasu gungun ‘yan ta’adda sun yi garkuwa da wani mutum mai suna Alhaji Sabiu Abdulkadir tare da ‘ya’yansa mata uku....
- Katsina City News
- 15 Jan, 2024
TARIHIN MARIGAYI MALAM MUHAMMADU ABDULBAQI KATSINA
@ Katsina Times An haifi Alhaji Makkiyu a Unguwar Yan shuni dake cikin binnin Katsina a 1937 Yafara karatun Alkur'ani a....
- Katsina City News
- 13 Jan, 2024
Ɓarayin Daji Sun Ƙona Direba da Yaron sa a cikin Motar Kayan Amarya A Katsina.
Yadda ɓarayin daji suka tare motar kayan Amare tsakanin ƙaramar hukumar Jibia zuwa ƙaramar hukumar Batsari jihar Katsina.A daren ranar....
- Katsina City News
- 11 Jan, 2024
RIKICIN PDP A JAHAR KATSINA;SAI KARA MUNANA YAKE
Muazu Hassan @ Katsina Times Jam iyyar PDP a jahar Katsina sai kara tsunduma take a cikin rikici kamar wadda cutar kanjamau....
- Katsina City News
- 10 Jan, 2024
A rana ta Biyu: Mutum Ɗari Biyu sun Amshi Horon Noman Tumatiri da Jarin Iri daga Ahamed Dayyabu Safana
A rana ta Biyu: Mutum Ɗari Biyu sun Amshi Horon Noman Tumatiri da Jarin Iri daga Ahamed Dayyabu SafanaZaharddeen Ishaq....
- Katsina City News
- 09 Jan, 2024
"Ku gayawa Abduljalal Runka ya shiga Taitayinshi Ni ba Sa'anshi bane" Abdulkadir Zakka
Zaharddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Tsohon Kwamishina a Zamanin Gwamnatin Aminu Bello Masari, kuma tsohon Dan takarar Majalisar Tarayya a Jam'iyya....
- Katsina City News
- 09 Jan, 2024
Gwamnan jihar Katsina ya biya Bashin Miliyan 12 na Ma'aikatan Masafkan Baƙi Katsina Motel
Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umar Radda ya biya Bashin Miliyan 12 na Ma'aikatan Masaukan BaƙiZaharddeen Ishaq Abubakar, Katsina TimesGwamnan....
- Katsina City News
- 08 Jan, 2024
Tsohon Dan majalisa Ya Dauki Nauyin Horas da Mutum 200 Noman Tumatar da Jarin Rainon Iri.
Zaharddeen Ishaq Abubakar, Katsina TimesAlhaji Ahamed Dayyabu Safana Tsohon Dan Majalisar Wakilan Nijeriya, mai Wakiltar Kananan Hukumomin Safana, Batsari da....
- Katsina City News
- 08 Jan, 2024
Na miƙa kaina ofishin hukumar EFCC Abuja - Inji Sadiya Farouk
Tsohuwar ministar jin-ƙai a gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari, Sadiya Umar Farouq ta miƙa kanta ga hukumar yaƙi da rashawa ta....
- Katsina City News
- 08 Jan, 2024
Tinubu na fuskantar matsin lamba don dakatar da Betta Edu
Kwanaki ƙalilan bayan hukumar EFCC ta gayyaci tsohuwar ministar jin-ƙai ta Najeriya Sadiya Umar Farouk kan zargin ɓarnatar da wasu....
- Katsina City News
- 07 Jan, 2024