Sashen Hausa

top-news

Dan Majalisar Wakilan Nijeriya a jihar Katsina ya Ziyarci Gundumar Daudawa a ci-gaba da Yakin neman zaben cike giɓi

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina TimesTawagar Yakin neman Zaben Danmajalisar Tarayya mai Wakiltar Kananan Hukumomin Kankara, Faskari da Sabuwa Hon. Muhammad....

top-news

Hadin gwiwar Jami'an Tsaro sun yi Taho mu gama, da Barayin Daji a Dandume, ...sun kashe wasu kuma sun gudu

Daga Shamsu Wapa DandumeDaren jiya Alhamis Da Misalin karfe takwas wasu gungun Yan ta'adda, masu garkuwa da mutane sunyi yunkuri....

top-news

Gwamnatin jihar Katsina ta dukufa wajen dawo da Tattalin Arziki ta hanyar samar da Tsaro

Jamilu Hashimu Gora, M.A to Deputy Governor Mataimakin Gwamnan Jihar Katsina Malam Faruk Lawal HCIB ya halarci taron shekara-Shekara karo na....

top-news

HARIN ƳAN BINDIGA A BATSARI YA RUTSA DA ƊALIBAN MAKARANTAR SAKANDARE.

HARIN ƳAN BINDIGA A BATSARI YA RUTSA DA ƊALIBAN MAKARANTAR SAKANDARE.Muazu Hassan @ Katsina Times Harin da ƴan bindiga suka kai ƙauyen....

top-news

Gwamnatin Jihar Katsina Ta Fara Binciken Badakalar Filaye A Kusa da Kasuwar Mako ta Bakori

Zaharddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Gwamnatin jihar Katsina ta samu cikakken rahoto da ke bayani kan zargin badakalar filaye a kusa....

top-news

Ana ƙoƙarin Karkatar da Aikin Fadada Filin Jiragen Sama na jihar Katsina

Zaharddeen Ishaq AbubakarWasu takardu da suka bayyana na nuna da yanda ake kokarin karkatar da Fadada Filin Jiragen Sama na....

top-news

JAM IYYAR PDP A JAHAR KATSINA TA KARA KACAMEWA !!!....

...An zargi mutanen Yakubu lado da Saba alkawali...hedkwatar PDP ta kasa ta zama  "cash and carry"Muazu Hassan @Katsina Times Jaridun Katsina....

top-news

'Yan Bindiga na Cigaba da Mamaye Ƙauyukan Karamar Hukumar Musawa

Ƴan Ta'addar Daji Na Ci Gaba Da Kai Harin Mummuƙe A Ƙauyukan Ƙaramar Hukumar MusawaDaga Muhammad Aminu Kabir Ɓarayin daji na....

top-news

MUSLIM MUSLIM TICKET: Mun dawo daga rakiyar gwamnatin Tinubu - Majalisar Shari'ar Musulunci

Majalisar ƙoli kan harkokin shari'ar Musulunci a Najeriya (SCSN) ta ce ta dawo daga rakiyar gwamnatin Bola Ahmed Tinubu inda....

top-news

Hatsarin Kwale-kwale Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 8, Kimanin Wasu 100 Kuma Sun Ɓace A Kogin Neja

Hukumar ba da agajin gaggawa ta Najeriya ta sanar a jiya Talata 16/01/2023 cewa fasinjoji takwas ne aka tabbatar sun....