Sashen Hausa

top-news

Majalisar Dokokin Katsina Ta Amince da Shugaban Riko na ƙaramar hukumar Dutsinma

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Majalisar Dokokin Jihar Katsina ta tantance gami da amincewa da Hon. Ibrahim Sada.Majalisar ta amince da....

top-news

HUKUMAR HISBAH TA JIHAR KATSINA BATA DA ALAKA DA LABARIN DA DCL HAUSA TA WALLAFA

Hukumar Hisbah ta jihar Katsina bata da alaka da labarin da shafin yanar gizo na DCL Hausa ya wallafa cewa:....

top-news

An yi satar fitar hankali a gwamnatin Elrufa'i

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta buƙaci a bincike shiKwamitin da Majalisar dokokin jihar Kaduna ta kafa kan nazari game da....

top-news

Gwamnan jihar Zamfara ya kara jaddada kudurinsa na kare rayukan al'ummar jihar

A faɗi-tashin da yake yi wajen samar da ingataccen tsaro, Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatin sa....

top-news

Rigimar Sarautar Kano: Sanusi II Ya Samu Goyon Baya Daga Kungiyar Lauyoyin Najeriya

 Kungiyar lauyoyin Najeriya (NBA) ta gayyaci Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II zuwa wani babban taro da ta gudanar a jihar....

top-news

ƁARAYIN DAJI NA KAI ZAFAFAN HARE-HARE A YANKIN BATSARI

Misbahu Ahmad  @ Katsina Times Ɓarayin daji na kai zafafan hare-hare a yankunan ƙaramar hukumar Batsari ta jahar Katsina, inda suka....

top-news

Bashin Garatutin Shekaru 13: Mun Biya Ma'aikatan Zamfara Sama Da Naira Biliyan 5, Inji Gwamna Lawal

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya biya sama da Naira Biliyan Biyar na kuɗaɗen ma'aikatan da suka ritaya da aka....

top-news

An fara gudanar da wani taro na masu ruwa da tsaki a harkokin tsaro a Zamfara

Yanzu haka dai an fara gudanar da wani muhimmin taro na masu ruwa da tsaki a harkar tsaro, laifuffuka da....

top-news

YAJIN AIKI: Kungiyar Kwadago ta rufe Ma'aikatun gwamnatin jihar Katsina

An wayi gari da yajin Aiki a fadin Najeriya, haka abin yake a jihar Katsina. Kungiyar Kwadago ta kasa reshen....

top-news

Kwaɗayi ya cinye matasa ba su da tasiri a siyasar Najeriya'

Wani tsohon minista a gwamnatin Cif Olusegun Obasanjo ta 1999, ya soki matasan Najeriya saboda gazawarsu wajen tashi su ƙwatarwa....