Sashen Hausa

top-news

BABBAN BANKIN NAJERIYA (CBN) YA BIYA KUƊAƊEN DA AKE BI NA HADA-HADAR MUSAYAR KUƊAƊEN ƘASASHEN WAJE

Muƙaddashin daraktan yaɗa labarai na bankin, Madam Hakama Sidi Ali, ita ce ta sanar da hakan ranar Laraba da daddare....

top-news

ƳAN BINDIGA SUN KAI HARI ƘAUYEN SHEKEWA TA BATSARI

Misbahu Ahmad @ Katsina Times Ƴan bindiga sun kai hari ƙauyen Shekewa dake cikin yankin ƙaramar hukumar Batsari ta jahar Katsina.Ɓarayin....

top-news

Danmajalisar Tarayya a Katsina ya raba Buhunnan Hatsi da na Shinkafa 2000 a karamar hukumar sa

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina TimesDanmajalisar Wakilan Nijeriya daga Karamar hukumar Katsina Alhaji Sani Aliyu Danlami (Mai Raba Alheri) ya raba....

top-news

GWAMNAN JIHAR KATSINA YA BADA UMURNIN A SOMA SAYAR DA HATSI AKAN NAIRA DUBU ASHIRIN KOWANE BUHU.

      Gwamnan jihar Katsina, Dakta Dikko Umaru Radda ya bada umurnin a soma sayar da MASARA da GERO....

top-news

Majalisa za ta binciki Emefiele kan baiwa Buhari bashin tiriliyan 30

Majalisar Dattawan Nijeriya ta sanar da cewa za ta gayyaci tsohon gwamnan babban bankin ƙasar nan, CBN, Godwin Emefiele domin....

top-news

Gwamnatin jihar Zamfara zata sake Inganta Babbar Asibin Kwararru ta jihar

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya amince da shirin gyara, tare da sake inganta asibitin ƙwararru na Yeriman Bakura da....

top-news

Sojojin Nijeriya sun ci alwashin kuɓutar da ɗaliban makarantar Kuriga

Rundunar sojin Najeriya ta yi alƙawarin kuɓutar da fiye da ɗalibai 200 da ƴanbindiga suka sace a baya-bayan nan a....

top-news

Wasu Mutane Ɗauke Da Bindigu Sun Yi Garkuwa Da Ɗanjarida a Legas

Rahotanni sun bayyana cewa wasu mutane dauke da manyan  bindigu sun yi dirar mikiya a gidan Segun Abiodun  Olatunji, tsohon....

top-news

An Tsinci Gawar Hakimi a Bauchi Bayan 'Yan Bindiga Sun Sace Shi

Ana Zargin 'yan bindiga sun kashe hakimin kauyen Riruwai da ke gundumar Lame na karamar hukumar Toro a jihar Bauchi.A....

top-news

Yan Ta’adda Sun Sake Sace Mutane 87 A Wani Sabon Hari Da Suka Kai Kaduna

Masu garkuwa da mutane sun sake kai wani mummunan hari a kan wasu mutane a Kajuru- Station da ke karamar....