Sashen Hausa

top-news

An kuɓutar da ɗaliban Jami'ar Tarayya ta Gusau guda biyar

An kuɓutar da ɗaliban Jami'ar Tarayya ta Gusau da ke jihar Zamfara guda biyar cikin ɗalibai da aka sace.Wata ƴar....

top-news

Sanata Abdul'aziz Yar'adua Na Cigaba Mika Tallafi Ga Al’ummar Mazabar Sa

Jiya ne asabar 16/03/2024 Sanata mai wakiltar shiyar Katsina ta tsakiya Sanata Abdul'aziz Musa Yar'adua, Mutawallen Katsina ya ziyarci Karamar....

top-news

Ƙarin kasafin kuɗi ya halasta a doka - Ministan kasafin kuɗi Atiku Bagudu

Ministan kasafin kuɗi da tsare-tsaren tattalin arziƙi Sanata Atiku Bagudu ya ce majalisar dokokin Nijeriya bata karya wata doka ba....

top-news

Tinubu ya naɗa mace a matsayin shugabar NACA a karo na farko a tarihi

Shugaba na ƙasa Bola Tinubu ya nada Dokta Temitope Ilori a matsayin sabuwar Darakta-Janar ta Hukumar Yaki da Cutar Kanjamau....

top-news

Gwamnatin Najeriya ta karɓo rancen dala biliyan 1.3 domin kammala aikin titin jirgin ƙasa daga Kano zuwa Maraɗi

Gwamnatin Najeriya ta karɓo rancen dala biliyan 1.3 domin kammala aikin titin jirgin ƙasa daga Kano zuwa Maraɗi da ke....

top-news

Gwamnatin Najeriya ta gurfanar da shugaban kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah kan ta’addanci.

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta shigar da karar shugaban kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore, Bello Bodejo da ake tsare da shi....

top-news

Garabasar Ramadan: Gwamnan Zamfara Dauda ya biya Kudaden Hutu ga Ma'aikatan Jihar

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya amince da biyan ma’aikatan Jihar kuɗaɗen su na hutu a matsayin wata garaɓasa ta....

top-news

Gwamnatin jihar Zamfara ta Haramta Saida Burodi ba akan Ƙa'ida ba, tare da zubashi a cikin Buhu

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya sanya hannu a kan dokar da ta haramta sayar da biredin da ba a....

top-news

An tsinci Gawar Jami'in Tsaron Kwaminiti Wac a Katsina

Masa'udu Masa da Barayin Daji suka kashe bayan kwanaki da Kamashi.Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Da Yammacin ranar Laraba 13 ga....

top-news

Ana Wata Ga Wata:- Cikin Azumin nan Ƴanbindiga sun sake sace mutum 61 a Kaduna

Ƴanbindiga sun sace kimanin mutum 61 a karamar hukumar Kajuru da ke jihar Kaduna, arewa maso yammacin Najeriya.Ƴanbindigar sun kai....