Sashen Hausa

top-news

Yan bindiga sun kashe mutum 6 a Unguwar Mairabo dake Malumfashi

An yi zana'idar akalla mutum 6 da 'yan bindiga suka kashe a ƙauyen unguwar Mairabo dake Yamma da garin Marabar....

top-news

An gabatar wa da Gwamna Dauda Lawal cikakkun bayanai kan yadda ayyuka daban-daban ke gudana a Jihar Zamfara.

Gwamnan, wanda ya jagoranci taron Majalisar zartarwar jihar Zamfara a ranar Litinin a zauren majalisar da ke gidan gwamnati a....

top-news

Nijeriya ta yi tir da harin da ake kai wa 'yan jarida a Gaza, ta yi kira da a gaggauta tsagaita wuta a rikicin Isra'ila da Falasɗinu .

Fim magazineMinistan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi Allah-wadai da harin da sojojin Isra'ila ke....

top-news

Gidauniya Mukaddas Anas ta Horas da Matasa 360 a Karamar hukumar Musawa

Gidauniyar ta Mukaddas Anas Foundation (MAF) a takaice ta gudanar da bada horo ga matasa maza da mata fiye da....

top-news

Zamfara: Gwamna Dauda Lawal ya Jaddada Ƙudirin Gwamnatin sa don Inganta Ilimi

Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya jaddada ƙudirin gwamnatin sa na ganin ta kafa tubali mai inganci a harkar....

top-news

Danmajalisar Tarayya a karamar hukumar Katsina ya Kaddamar da Aikin Titi a karamar hukumar.

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Danmajalisar Tarayya daga karamar hukumar Katsina Honorabul Sani Aliyu Danlami ya kaddamar da Aikin Titin Kofar....

top-news

"Atmosfair Climate and Sustainability" Ya Bayyana Sabbin Kayan dafa abinci "Save80" don Inganta Rayuwa

 Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times A ranar 21 ga Fabrairu, 2024, an gudanar da bikin kaddamar da murhun girki da zai....

top-news

BA INDA MUKA HANA SAYAR DA BURODI ...INJI Gwamnan jahar Zamfara

 @ Katsina Times Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya bayyana cewa babu inda gwamnatin sa ta hana yi ko sayar....

top-news

Ƙungiyar Masu Biredi Ta Nijeriya Ta Nemi Membobinta Su Dakatar Ayyukansu

Daga Zahraddeen Sirajo Abbas Ƙungiyar masu Biredi da haɗa kayayyakin abinci da fulawa ta Nijeriya, wato AMBCN a taƙaice ta shelanta....

top-news

Sarkin Katsina Ya goyi bayan Kafa Hukumar Hisbah A jihar Katsina

 Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times A wata muhimmiyar ziyara da Shugaban hukumar Hisbah ta jihar Katsina ya kai fadar mai martaba....