Sashen Hausa

top-news

Aikin Wutar Lambar Rimi a jihar Katsina: Dan majalisa ya gabatar da Korafi a zauren Majalisa.

Arc. Murtala Usman Banye, Dan Majalisar Tarayya daga kananan hukumomin Batagarawa, Rimi da Charanci, ya gabatar da korafi a zauren....

top-news

Gamayyar Kungiyoyin fararen Hula a Katsina Sun Bukaci sa Hankali A Cikin Matsalolin Najeriya a maimakon Zanga-zanga

Zaharaddeen Ishaq Abubakar,  Katsina Times A cikin wata Tattaunawa da kungiyar hadin kan Katsina Groups for National Unity and Integration, kungiyar....

top-news

ƳAN BINDIGA SUN KAI MUMMUNAN HARI NAHUTA TA BATSARI

Misbahu Ahmad  @Katsina Times Ƴan bindiga ɗauke da miyagun makamai sun kai hari ƙauyen Nahuta dake cikin yankin ƙaramar hukumar Batsari....

top-news

ME YASA JAHAR ZAMFARA TA KAFA ASKARAWAN ZAMFARA?

@ Katsina Times da Jaridar Taskar labarai Wannan wata tattaunawa ce jaridar Daily Trust ta yi da Gwamna Dauda Lawal na....

top-news

"Duk wanda Aka Fasa Sito Aka Saida Masa Abinci Ya Siya, Haram Yaci." Sheikh Yaqub Yahaya Katsina

 Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Malamin Addinin Musulunci a Katsina Sheikh Yaqub Yahaya, ya bayyana haka a wajen karatun da yake....

top-news

"An rufe mana gidan Mai ne don farashin mu yayi ƙasa ga na saura" Ayfir Petroleum

 Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina TimesKamfanin na Ayfir da ke samar da Man Fetur a jihar Katsina ya koka akan yanda....

top-news

Da Ɗuminsa: Ku dauki mataki kan duk yan kasuwar dake ɓoye abinci - Tinubu ya umurci jami'an tsaron Nijeriya

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da a duba yiwuwa kafa rundunar ‘yansandan jihohi a kasar.Wannan dai na daga....

top-news

Yanzu Muka Fara Kama ’Yan Tiktok, Cewar Hukumar Hisbah

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta bayyana cewa yanzu ta fara kama ’yan matan Tiktok masu yada kalaman batsa.Wannan gargadi....

top-news

ƁARAYIN DAJI SUN KAI HARI GARIN ƘASAI TA BATSARI

Misbahu Ahmad Batsari@ Katsina Times Ɓarayin daji masu satar dabbobi da garkuwa da mutane sun kai hari Ƙasai ta ƙaramar hukumar....

top-news

Hukumar Hizba a jihar Katsina ta cigaba da ziyarar malaman Addinin Musulunci don kyautata Alaƙa

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina TimesSabuwar hukumar ta Hizbah wadda Gwamna Malam Dikko Umar Radda ya Kafa, don kyautata Ɗa'a da....