Sashen Hausa

top-news

KADIRI ABDU YA KAFA TARIHI A KOKOWAR JANHURIYAR NIJAR.

Ɗan kokowa mai suna Kadiri Abdu wanda aka fi sani da Issaka Issaka ya kafa tarihi a wasan kokowar gargajiya....

top-news

MAKAMA GARBA TUKUR IDRIS: MUHIMMIYAR KYAUTA GA JAMA'AR GUNDUMAR BAKORI

 @ Katsina Times Watanni bayan naɗin da Mai Martaba Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman ya yi wa Makama Alhaji Garba....

top-news

Hukumar Sufuri ta jihar Katsina ta sayi Sabbin Motoci 7 a cikin watanni 7

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times A ranar Alhamis ne 28 ga watan Disamba Hukumar Sufuri ta (Katsina State Transport Authority)  KTSTA....

top-news

Tsaffin Daliban KTC sun Ziyarar Shugaban Hukumar Jin dadin Alhazai ta jihar Katsina

KATSINA TEACHERS COLLEGE OLD BOYS.A ranar laraba 27/12/2023 kungiyar tsoffin daliban Kwalejin horar da Malamai ta Katsina  watau National Alumni....

top-news

SARAUTAR MAGAYAKIN KATSINA.

    Sarautar Magayaki tana daya daga cikin Sarautun Tsaro ko Kuma Sarautun Yaki a Katsina.  Idan dai ba a....

top-news

AL,ADUN GIDAN SARKI, AKAN DOWOWAR MAI MARTABA SARKIN KATSINA DAGA WATA KASA.

AL,ADUN GIDAN SARKI, AKAN DOWOWAR MAI MARTABA SARKIN KATSINA DAGA WATA KASA.      Ga Al,ada a duk lokacin da Sarkin....

top-news

WASIYYAR UBA CIKIN HIKIMA

Akwai wani mutum da dansa karami. Kullum cikin dare yakan rika yi masa wa'azi a sha'anin zama da mutane. Tun....

top-news

TARIHIN SARKI IDRIS NA KASAR LIBYA Rubutawa Prof. Saliadeen Sicey

An haifi Muhammed Idris as-Senussi a ranar 12 ga Maris, 1889, ko 1890 a Al Jaghbub a Cyrenaica (lardi na....

top-news

Yadda Emefiele Da Zainab, Tunde, Gambari Da Wasu Gagga Suka Kimshe Kuɗaɗen Najeriya – Mai Binciken CBN.

Mai Binciken Harƙallar Kuɗaɗe a Babban Bankin Najeriya (CBN), Jim Obazee, ya bankaɗo yadda CBN a ƙarƙashin korarren gwamnan bankin,....

top-news

An Kai Hari A Garin Rinji Ta Batsari ...Mai Garkuwa Da Mutane Yazo Garin da Rana Tsaka Da Bulala don Bada Kashi ga wani Dan garin da ya raina masa Wayo

AN KAI HARI GARIN RINJI TA  BATSARI    ....shugaban barayin da Rana an zauna dashi........yazo da Bulala da niyyar bugun wasu ......ya....