Sashen Hausa

top-news

Kungiyar kare Hakkin dan Adam mai suna IHRAAC ta zargi hukumar Kula da ababen hawa KASROTA a Katsina da cin hanci da rashawa gami da take hakki

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times 19/10/2023Kungiyar kare hakkin bil’adama ta kasa da kasa (IHRAAC) ta nuna damuwa kan hukumar kiyaye....

top-news

Gwamnatin jihar Katsina zata hada hannu da hukumar NDLEA don yaki da masu ta'ammuli da miyagun kwayoyi

GWAMNATIN JIHAR KATSINA ZA TA HADA HANNU DA NDLEA DON YAKI DA MASU TU'AMMALLI DA MIYAGUN KWAYOYIGwamanatin jihar Katsina ta....

top-news

Gwamnatin jihar Katsina ta biya Malaman tsangaya Alawus din Watanni biyar, fiye da Naira Miliyan Talatin da Takwas

Gwamnatin jihar Katsina ta ware Naira Miliyan 38.9 domin biyan Malaman tsangaya Alawus din wata biyar.Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Gwamnatin....

top-news

KANSILOLIN KARAMAR HUKUMAR BATSARI SUN TUMBUKE SHUGABAN SU...

Daga: Abdulkadir Nafiu A yau Juma'a 13/10/2023 kansilolin karamar hukumar Batsari sun tumbuke shugaban kansilolin karamar hukumar Sanusi Sale daga matsayin....

top-news

Karfafa Tsaro: Gwamna Radda Ya Kaddamar Da 'Katsina Community Watch Corps

 Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times 10/10/2023A wani gagarumin yunkuri na magance matsalar tsaro da ke kara kamari a jihar Katsina,....

top-news

Sashen ofishin mai baiwa Gwamna shawara akan samar da ayyukan yi da inganta su na Jihar Katsina na sanar da duk 'yan asalin Jihar Katsina.

Masu sha'awar shiga aikin sojan Najeriya maza da mata masu Sana'a da wadanda basu sana'a an fara cike fom din....

top-news

Al'umar Badawa sunyi Bikin cika shekaru dari Biyu da doriya da shigowar su Kasar Katsina

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times A ranar Asabar 7 ga watan Oktoba 2023 ne Al'umar Badawa 'Yan Asalin jihar Yobe, da....

top-news

RANAR MALAMAI TA DUNIYA: Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya bayyana manufar bunkasa ilimi

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Domin karrama ranar malamai ta duniya ta shekarar 2023, Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda,....

top-news

Maulidi: Kasuwar Cake/Filin Bugu Ta Cika Ta Batse.

Daga Mohammad A. Isah.'Yan kasuwar dadaddiyar kasuwar nan da ke cikin Birnin Katsina da ke kan hanyar zuwa kofar Guga,....

top-news

NA ZIYARCI HUBBARE MAFI GIRMA A DUNIYA,MASHAD IRAN.

@ katsina Times@ jaridar Taskar Labarai.Birnin Mashad a kasar Iran yana daga cikin birane masu tsohon tarihi a musulunci.Daga nan....