Sashen Hausa

top-news

Aminu Balele Kurfi, ya raba kayan jinkai ga Al'ummar Mazabarsa na Dutsinma da Kurfi.

Zaharaddeen Ishaq AbubakarA wani yunkuri na rage radadi da samar da Aikin yi ga Matasan Dutsinma da Kurfi, Danmajalisar mai....

top-news

Bikin Hadin Kai Da Karfafa Matasa, A Maulidin Manzon Allah (S) garin Katsina

 Zaharaddeen Ishaq Abubakar Katsina, 28,10,2023e– Matasan Harkar Musulunci a karkashin Jagorancin Sheikh Ibrahim Zakzaky (H)  a Katsina da kewaye, sun gudanar....

top-news

Sauya Kidan Bakandamiyar Shata 1967

Dokta Aliyu Ibrahim Kankara PhDSai watarana cikin 1967 ana yaki lokacin mawakin na gyaran otel din Giva palace' (duba Babi....

top-news

AGILE da Hukumar Ilmi ta jihar Katsina sun shiryawa Dalibai Taron Karfafa gwiwa a shiyoyi 3 na jihar Katsina

Ma'aikatar Ilmi ta jihar Katsina hadin gwiwa da Gidauniyar samar da Ilimin 'Ya'ya Mata (AGILE) ta shirya wa daliban jihar....

top-news

ƁARAYIN DAJI SUNKAI MUNANAN HARE-HARE A YANKIN BATSARI

Misbahu Ahmad Batsari@ Katsina Times A daren ranar talata 24-10-2023, ɓarayin daji ɗauke da muggan makamai suka kai hari wani ƙauye....

top-news

Harin 'Yan Bindiga a garin Danmusa: Majalisar Dokokin jihar Katsina ta koka

Majalisar Dokoki tayi Allah-wadai da harin da 'yan bindiga suka kai garin Ɗanmusa da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 8....

top-news

Shugaban Kungiyar Izalatul Bid'a Wa'ikamatu Sunnah ta Kasa, Sheikh Abdullahi Bala Lau yayi kira ga Musulmin Nijeriya da su sanya Al'ummar Palestinu Addu'a

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times 23,10,2023Sheikh Abdullahi Bala Lau Shugaban Kungiyar Izalatul Bid'a Wa'ikamatu Sunnah mai Headquarter Kaduna ya bayyana....

top-news

Tarihin Unguwar Al'kali a cikin Birnin Katsina

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times 21,10,2023Unguwar AlkaliUnguwar Alkali tana nan yammancin gidan waya na Katsina, bangaren Wakilin Kudu. Daga kudu....

top-news

Hukunci mai Tsanani yayi Sanadiyar Mutuwar Dalibin Makarantar Al-azhar Academy a garin Zaria.

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times A wani Labari da Jaridar Katsina Times ta samu, ranar Juma'a 20 ga watan Oktoba Malaman....

top-news

TSARO: Gwamnatocin Jihohi ba zasu taba iya kawo karshen rashin tsaro ba -Mustapha Inuwa

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times 20/10/2023Tsohon Sakataren Gwamnatin jihar Katsina, tshon dan takarar gwamnan jihar Katsina a Jam'iyyar APC, wanda....