Sashen Hausa

top-news

KARIN HASKE:TALLAFIN HATSIN DA KANANAN HUKUMOMI KE RABAWA —

Daga Maiwada DanMalamBiyo bayan korafe korafe a dandalin yanar gizo na Fesbuk kan cewa tallafin masara da gwamnati ta umurci....

top-news

"Masarar da Gwamnatin jihar Katsina take rabawa Talakawa, ko Dabbobi aka bawa an ƙwaresu" Inji wani da ya samu Tallafin

"Masarar da Gwamnatin jihar Katsina take rabawa Talakawa, ko Dabbobi aka bawa an ƙwaresu" Inji wani da ya samu TallafinZaharaddeen....

top-news

Fafaroma Francis ya yi kiran a sasanta rikicin Nijar cikin lumana

Fafaroma Francis ya yi kiran a sasanta rikicin siyasar Nijar ta laluma biyo bayan juyin mulkin da sojoji suka yi....

top-news

Kungiyar IZALA ta tara kudi Naira miliyan dari da bakwai ta dalilin tattara fatun layya (₦107,704,484.25)

Ibrahim Baba Suleiman Kungiyar wa'azin musulunci mai kira a kau da bidi'a a tsaida sunnar Annabi Muhammad mai tsira da aminci,....

top-news

AN HALLAKA DAN TA ADDA MAI SUNA BLACK..A YANKIN BATSARI

 Misbahu Ahmad Batsari @ katsina times A ranar litanin 14-08-2023 jami'an tsaro da ake kira special hunters suka kai samame a maboyar....

top-news

Tawagar Sasanci Ta Ƙungiyar ECOWAS Ta Sake Zuwa Jamhuriyar Nijar...

Tsohon Shugaban Najeriya Abdulsalam Abubakar da Sarkin Musulmi sun sake komawa jamhuriyar Nijar karo na biyu domin sasanci tsakanin Sojojin....

top-news

Rage Radadi: Mun Karya Farashin Kifin Mu Ne Don Saukakawa Masu Karamin Karfi, -Alhaji Babangida Wayya Sauki Fish

Shugaban rukunin Sauki Fish, Alhaji Babangida Wayya Shinkafi, ya bayyana dalilinsa na karya farashin kifinsa yayin da ya karyata rade-radin....

top-news

Wani mutum dan shekara 50 ya kashe dan autansa a Jigawa

Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama Ibrahim Adamu mai shekaru 50 da haihuwa bisa zarginsa da amfani da wani....

top-news

SAKAMAKON SULHU YAN BINDIGA SUN SAKI MUTANE A BATSARI

Misbahu Ahmad @ katsina times Biyo bayan wani zaman sulhu da ƴan bindiga sukayi da wakilan mutanen ƙauyukan Madogara, Nahuta, Batsarin-Alhaji da....

top-news

Sana'ar Tandun Man Shanu: Mutum Ɗaya Ya Rage a Katsina.

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times 17/08/2023Ko Wace Ƙabila tana da Sana'o,in da ta Dogara dasu, kuma take taƙama da Alfahari....