Sashen Hausa
Wike ya yi alƙawarin kammala aikin jirgin ƙasan Abuja nan da wata shida
Ministan Birnin Tarayya Abuja na Najeriya, Nyesom Wike, ya yi alƙawarin magance ɗaya daga manyan matsalolin da mazauna birnin ke....
- Katsina City News
- 23 Aug, 2023
Dangantaka tsakanin Karim Benzema da kocin Al-Ittihad Nuno Espírito Santo ta yi tsami...
Kociyan yana ganin Benzema bai dace da salon wasansa ba kuma ya ce bai taba nemansa ya koma kungiyar ba! Karim....
- Katsina City News
- 23 Aug, 2023
Kudaden Da Ministocin Tinubu Za Su Lakume
Ana ba wa minista miliyan N16.20 na gida; kudin mota N8m, kudin kayan daki miliyan 6, da kudin sallama N6m....
- Katsina City News
- 23 Aug, 2023
Na Miƙa Wa Tinubu Saƙon Sojojin Nijar —Abdulsalami
Janar Abdulsalami ya ce ya miƙa wa Tinubu buƙatun sojojin da suka yi juyin mulki a Nijar Tsohon Shugaban Mulkin....
- Katsina City News
- 23 Aug, 2023
Hukumar KAROTA a Kano ta Cafke masu hada haɗa takardar ɗaukar kaya ta boge
Hukumar kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta jihar Kano KAROTA ta sami nasarar cafke mutane uku da suke buga takarda....
- Katsina City News
- 23 Aug, 2023
Gwamna Dauda Lawal Zai Halarci Taron Sanin Makamar Shugabanci A Rwanda
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal zai bar Abuja zuwa Kigali ta ƙasar Rwanda domin halartar taron sanin makamar aiki da....
- Katsina City News
- 23 Aug, 2023
FADA TSAKANIN SOJA DA FULANI YA HARGITSA GARIN DANMUSA... An tada cin kasuwar garin
Muazu Hassan @ katsina times Wani fada da ya barke a kasuwar garin Danmusa a yau Talata, yayi sanadin kisan wasu fulani....
- Katsina City News
- 22 Aug, 2023
Sabbin Kwamishinoni da Masu Madafun Iko, Babbar Matsalar Itace...
Zaharaddeen Ishaq Abubakar Maganar tawa tana Nufin Ko'ina a Jihohin Arewaci dama Ƙasar Najeriya gaba ɗaya, Amma zan karkata Tambihin a....
- Katsina City News
- 21 Aug, 2023
Ƙungiyar ƙwadagon Ghana na adawa da tura sojoji Nijar
Kungiyar Kwadago mafi girma a Ghana ta yi gargadi kan yin amfani da karfin soji wajen kawo karshen juyin mulkin....
- Katsina City News
- 21 Aug, 2023