Sashen Hausa
Insifekta ya Kashe Matashi Saboda Rashin Ba da Cin Hanci a Jihar Kebbi
Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi ta kama wani dan sanda mai suna Insifekta Nura Ahmad, wanda ya kashe matashi mai....
- Katsina City News
- 13 Jun, 2024
Gwamnan Zamfara Ya Koka Kan Rashin Taimakon Hukumar Tsaro a Yaki da 'Yan Bindiga
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya koka kan yadda 'yan sanda da sojoji suka yi sakaci wajen yaƙi da 'yan....
- Katsina City News
- 12 Jun, 2024
FASSARAR JAWABIN SHUGABAN KASA BOLA AHMED TINUBU NA MURNAR CIKAN NAJERIYA SHEKARU 25 A MULKIN DEMOKARADIYA
RANAR DEMOKARADIYA.12/JUNE/2024.Ya ku `yan uwana `yan Najeriya bari mu fara da taya juna murnar sake ganin zagayowar ranar Demokaradiya a....
- Katsina City News
- 12 Jun, 2024
TATSUNIYA TA 28: Labarin Talipaku da Kurciya
Ga ta nan, ga ta nanku.Wata rana, tsuntsuwa Talipaku da Kurciya suka zauna a bishiya guda. Lokacin saka kwanansu ya....
- Katsina City News
- 12 Jun, 2024
Tarihin Juyin Mulki a Najeriya: Shugabannin da Aka Tunbuke, Wadanda Suka Jagoranci Juyin Mulki, Dalilan Juyin Mulki, da Shekarar Juyin Mulki
Zaharaddeen Ishaq Abubakar, @Katsina Times 1. Juyin Mulki na Farko - 1966- Shekara: 15 ga Janairu, 1966- Shugaban da aka tunbuke:....
- Katsina City News
- 11 Jun, 2024
WAIWAYE; Shugabannin Najeriya a Tsarin Dimokuraɗiyya: Shekarun Mulki, Sauye-Sauye, Gudunmawa da Kalubale
Zaharaddeen Ishaq Abubakar, @Katsina Times 1. Shehu Shagari (1979 - 1983)- Shekarar da aka zabe shi: 1979- Shekarar da ya sauka:....
- Katsina City News
- 11 Jun, 2024
Tarihin Dutsen Uhud da Mahimmancin sa a Musulunci
Zaharaddeen Ishaq Abubakar, @Katsina TimesDutsen Uhud, ko kuma "Hajar al-Uhud," yana da babban tarihi a addinin Musulunci, musamman dangane da....
- Katsina City News
- 11 Jun, 2024
WAIWAYE:Juyin Mulki a Jamhuriyar Nijar: Duba Tarihi da Abubuwan da ke Haifar da Su
Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Jamhuriyar Nijar ta fuskanci juyin mulki da dama tun bayan samun 'yancin kai daga Faransa a....
- Katsina City News
- 11 Jun, 2024
Gwamnatin Jihar Katsina Ta Yi Allah Wadai da Harin Kankara, Ta Yi Alƙawarin Ƙarawa Matakan Tsaro
Maryam Jamilu Gambo Saulawa, Katsina Times Gwamnatin Jihar Katsina ta bayyana matuƙar baƙin cikinta bisa harin da aka kai wa fararen....
- Katsina City News
- 11 Jun, 2024
Shugaba Tinubu Ya Yi Allah Wadai da Hare-haren 'Yanbindiga a Katsina, Ya Sha Alwashin daukar mataki
Maryam Jamilu Gambo Saulawa, Katsina Times Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi kakkausan suka game da hare-haren da aka kai wa....
- Katsina City News
- 11 Jun, 2024
Popular post
Recent post
-
TATSUNIYA: Ga Ta Nan, Ga Ta Nanku, Dan Agwai Da Kura
- 24 Nov, 2024
-
TATSUNIYA: Labarin Dan Buwaila da Bangorinsa
- 23 Nov, 2024