Sashen Hausa

top-news

Zaben Kananan hukumomi: "Bamu da wani zabi sai abinda Gwamna ya ce" -Jigajigan Jam'iyya APC a Mani.

Katsina Times A ranar Talata 30 ga watan Afrilu me, Jigajigan Siyasa kuma 'Ya'yan Jam'iyya APC mai Mulki a jihar katsina....

top-news

GWAMNAN ZAMFARA ZAI INGANTA RAYUWAR MA AIKATAN JAHAR

@ Katsina Times Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya sake jaddada aniyar gwamnatin sa ta inganta rayuwar ma'aikatan jihar. Gwamnan ya bayyana....

top-news

MAI MARMATABA SARKIN KATSINA YA HALARCI TARON "NIGERIA HUNTER AND SECURITY SERVICE" NA WANNAN SHEKARAR.

Muazu Hassan @ Katsina Times Mai Martaba sarkin Katsina Alhaji Abdulmumini kabir Usman CFR ya halarci taron shekara na wuni daya akan....

top-news

Tatsuniya (16) Labarin Kawancen Kyanwa Da Bera

Ga ta nan, ga ta nanku.Kyanwa da Bera dai ne suka yi kawance, suka kuma yi shawarar cewa Ya kamata....

top-news

Mahangar Musulunci: Fahimtar muhimmancin zuciya mara karaya kan Addu'a

Daga Ibrahim Musa  A fagen imani, lamarin addu'a lamari ne mai zurfi na sirri da tsarki.  Ga Musulmai, addu'a ba aikin....

top-news

Tatsuniya (15); Labarin Wata Mata Mai Ya'ya Biyu

Ga ta nan, gata nanku.Akwai wata mata tana da 'ya'ya biyu, daya mace, daya kuma namiji. Macen ce babba, namijin....

top-news

Gidauniya Muqaddas Anas ta bada Gudummawar Kujerin Zama ga Makarantar Tarbiyyar Musulunci Mallakar "Markazul 'ilmu Wal'ibat a garin Katsina.

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina TimesA ranar Lahadi 28 ga watan Afrilu ne gidauniyar Muqaddas Anas ta gabatar da gudummawar kujerin....

top-news

MATA AKWAI HALASCI! Labari Mai Taba Zuciya

#Darasin Rayuwa @Katsina TimesBayan kammala makarantar Sakandare, na yi aiki da wani gidan abinci, wata rana da safe sai ga....

top-news

YAKIN DA GWAMNA RADDA YAKE YI DA ’YAN FASHIN DAJI: RIBA, RADADI DA TARNAKIN DA KE CIKI

Daga Maiwada DammallamDuk da cewa har yanzu ba a kai ga tudun mun tsira ba, amma tabbas an yi abubuwa....

top-news

Iyalan Marigayi Alhaji Danlami Sun Maka Gwamnatin Kaduna A Kotu Bisa Rushe Musu Muhalli

Kotu ta sanya ranar yanke hukunciDaga Zailani Mustapha Iyalan Marigayi Alhaji Hamid Danlami sun maka gwamnatin jihar Kaduna, hukumar tsara birane....