Sashen Hausa

top-news

WASU DAGA CIKIN KOFOFIN KATSINA DA BABU SU YANZU.

1. Kofar Turmi2.  Kofar Keke3   Kofar Gazobi    Tarihin kafuwar Kofofin Katsina Yana da nasaba ginin Ganuwar Katsina wadda aka ....

top-news

Zaɓen Kananan Hukumomi: Hon. Isah Miqdad AD Saude ya yanki Katin Zama Ɗan takara a Katsina.

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina TimesDa Safiyar ranar Laraba 8 ga watan Mayu Mai taimakawa Gwamnan jihar Katsina na musamman akan....

top-news

AN KAI KARAR KUNGIYAR KWALLO TA "KATSINA UNITED"DA NEMAN KUDI NAIRA MILYAN HAMSIN

.......anyi Kira a binciki yadda ake tafiyar da kulub din.Mahmood Hassan@ Katsina Times  Wani tsohon mai horas da "yan wasa na....

top-news

Jam'iyyar PDP a jihar Katsina ta kira taron gaggawa ga 'Ya'yan ta don Jaddada Aniyarsu ta shiga Takarar Zaɓen Kananan Hukumomi

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina TimesJam'iyyar PDP mai adawa a jihar Katsina karkashin jagoranci Shugaban riko na jam'iyyar  Hon. Musa A.....

top-news

An gudanar da Addu'o,i da Ƙaddamar da Littafin Marigayi Tsohon Shugaban Ƙasa a Katsina.

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina TimesA ranar Lahadi 5 ga watan Mayu 2024 ne tsohon shugaban Najeriya Marigayi Malam Umaru Musa....

top-news

SANARWA SAUKAR RUWAN SAMA DAGA KUNGIYAR MANOMA

May 5, 2024Kungiyar Manoman gaskiya ta jihar katsina wato AFAN na kira ga manoma jihar da suyi amfani da irin....

top-news

Kungiyar APC Akida Forum, ta Buƙaci EFCC ta binciki Ministan tsaro, Bello Matawalle

Kungiyar APC Akida Forum, ta yi kira ga Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) da ta binciki....

top-news

JAHAR ZATA KAFA HUKUMAR TSARA TATTALIN ARZIKI

@ Katsina Times A ƙoƙarin sa na inganta rayuwar al'umma, Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya amince da kafa Hukumar Tsara....

top-news

GWAMNAN ZAMFARA TA JADDADA KUDURINTA NA KAWO KARSHEN MATSALAR TSARO

@ Katsina Times A wani yunƙuri na kawo ƙarshen ta'addanci, Gwamna Dauda Lawal ya jaddada aniyar gwamnatin sa na haɗa kai....

top-news

Gamayyar kungiyoyin Makarantun Allo (Tsangayu) na jihar Katsina sun yi kira ga Gwamnati ta waiwaye su.

A ranar Alhamis 2 ga watan Mayu gamayyar kungiyoyin Tsangayu na jihar Katsina sun kira wani zama na musamman domin....