Sashen Hausa

top-news

A rana Irin Ta Yau Ne Shugaban Gwamnatin Nijar Ya Rasu: Tarihin Tandja Mamadou

Zaharaddeen Ishaq Abubakar (Katsina Times)Tandja Mamadou Kokuma Mamadu Tandja ɗan siyasa ne shahararre daga Nijar wanda ya zama Shugaban ƙasar....

top-news

Ƙanin Kwankwaso ya kai Abba Gida-Gida kotu akan batun fili

Garba Musa Kwankwaso, ƙanin tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi'u Musa Kwankwaso, ya shigar da ƙara a gaban kotu kan ta....

top-news

TATSUNIYA: Labarin Dan Buwaila da Bangorinsa

Ga ta nan, ga ta nanku.Akwai wani kauye mai suna Wake-Wake, kusa da Dajin Aljanu, inda aka haifi wata mata....

top-news

DANGANTAKA TSAKANIN KATSINA DA DAURA.

  Dangantaka tsakanin Kasar Katsina da Daura ta samo asali tun lokaci Mai tsawo, tun asalin kafuwar Kasashen Hausa.   Yawancin....

top-news

DANGANTAKA TSAKANIN KATSINA DA SOKOTO.

   Dangantaka  tsakanin Katsina da Sokoto ta samo asaline a lokacin Jihadin Shehu Usman Danfodio na karni na (19).  Tun....

top-news

Kwamitin Tattalin Arziki ta Kasa (NEC) Ya Dauki Matakan Magance Kalubalen Da Ake Fuskanta a Fannin Samar da Wutar Lantarki a Najeriya.

A taronta karo na 146, Majalisar ta NEC ta kuduri aniyar haɓaka sabbin dabarun hana faduwar turakun wutar lantarki da....

top-news

Ta’aziyya ga Shugaba Mai hangen Nesa: Tarihin Alhaji Ahmadu Kurfi (1930–2024)

 Jaridar Katsina Times www.katsinatimes.com Da jimamin bakin ciki muke sanar da rasuwar Alhaji Ahmadu Kurfi, Maradin Katsina kuma Hakimin Kurfi, wanda....

top-news

Gwamna Radda Ya Kaddamar da Shirin Cigaban Rayuwar Al’umma a Katsina

Zaharaddeen Ishaq Abubakar (Katsina Times)Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda, PhD, CON, ya kaddamar da wani shirin cigaban rayuwar....

top-news

NNPC Ta Kaddamar da Sabon Man Fetur Mai Suna Utapate a Kasuwar Duniya

OML 13 Na Shirin Samar da Ganga 80,000 a Rana Zuwa Karshen 2025 Katsina Times A wani muhimmin mataki da zai kara....

top-news

DANGANTAKA TSAKANIN KASAR KATSINA DA ZAZZAU.

  Kasar Katsina da Kasar ZAZZAU, suna daga cikin kasashen Hausa, da a Tarihance ake ce masu  Hausa Bakwai. Kamin....