Sashen Hausa

top-news

Kuji wannan da kyau masu shaye-shaye;

Shin kun sani cewa a yayin da ake wankin koda (dialysis), ana janyo jini daga cikin jiki ne ta jan....

top-news

Iran: A Karon Farko Kwararrun Likitoci Sun Sake Hada Kan Mutum Da Wuyarsa bayan ya yankeshi

A karon farko likitoci a kasar Iran sun sami nasarar sake hada kan wani matashi dan shekara 28 da wuyansa....

top-news

Hawaye biyu ga Dadiyata da fim din Rana

Daga Hasan GimbaDa misalin karfe 1:00 na safe ne a daren Juma’a 2 ga watan Agusta, 2019, daidai da wata....

top-news

An nada Nura Tela a matsayin Akanta Janar na Jihar Katsina

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times A wani mataki na karfafa harkokin kudi a gwamnatin jihar Katsina, Gwamna Malam Dikko Umaru Radda,....

top-news

Yan bindiga sun sace mai jego da jinjirinta a yankin Batsari

Misbahu Ahmad@ katsina times A daren ranar alhamis 24-08-2023 ƴan bindiga ɗauke da miyagun makamai suka kai harin ƙauyen Gobirawa dake....

top-news

Aliyu Ilu Barde a Bisa Jagorancin kungiyar Ibrahim Kabir Masari ta raba Kayan Abinci ga Mabuƙa a Katsina.

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times A ranar Litinin kungiyar da tayi fafutukar yaƙin neman zaɓen Dikko Radda na Katsina a matsayin....

top-news

Majalisar Dokokin jihar Katsina ta Tattauna akan Dokar da hana Macen da Mijinta ya Mutu Zuwa Aiki sai ta gama Idda

Kakakin Majalissar Dokoki ta Jihar Katsina, Rt. Hon Nasir Yahaya  ya Jagoranci zaman Majalissa na yau Litinin 28-Augusta-2023. Inda aka....

top-news

"Abincin da Gwamnati ta bamu muka saida muka Sawo Tukwanen gyara maƙabartarmu" Inji Al'ummar Tigirmis

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Mutanen Kauyen Tigirmis dake kusa da Barhim a garin Katsina sun bayyanawa wakilinmu yanda suke fama....

top-news

Gwamnan jihar Katsina Dakta Radda ya ziyarci wasu muhimman wurare a kasar Turkiyya

Gwamnan Katsina Malam Dikko Umaru Radda ya ziyarci muhimman wurare a kasar Turkiyya da za su tallafi jihar Katsina ta....

top-news

Ambaliyar ruwa ka iya shafar wasu jihohi takwas a Najeriya masu makwabtaka da kogin Lagdo

Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Najeriya, NEMA ta lissafa Adamawa, Edo, Kogi, da wasu jahohi 8 da ambaliyar ruwa....