Sashen Hausa
Tattalin arzikin Nijeriya na ta haɓaka a ƙarƙashin jagorancin Tinubu - Akume
Sakataren Gwamnatin Tarayya, Sanata George Akume, ya bayyana kwarin gwiwa game da makomar Najeriya, yana mai cewa tattalin arzikin ƙasar....

