Manchester United na shirin cire Mason Greenwood daga cikin 'yan wasanta na kakar bana.
- Katsina City News
- 20 Aug, 2023
- 800
An gaya masa cewa babu saurin yanke shawarar dawowarsa cikin kungiyar. An fahimci Man Utd za ta fitar da sanarwa game da shi nan ba da jimawa ba.
Wannan bayani ya zo ne bayan wasu batutuwa daga ma'aikantan kungiyar da kuma wasu magoya bayan kungiyar akan dawowar.
© Fagen Wasanni