Sashen Hausa

top-news

Ƴata tana aiki a CBN – Amma na fadi Gaskiya ne Game da komawar Wasu ofisoshin CBN Legas

Ali Ndume, Wanda shi ne Mai Tsawatarwa na Majalisar Dattawa, Yace duk da cewa yana da yarinya dake aiki a....

top-news

Majalisar zartaswar jihar Katsina ta amince da Naira Biliyan 74.5 don gudanar da sabbin ayyuka tara.

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times  Majalisar zartaswa ta jihar Katsina ta Amince da kudi har naira biliyan saba’in da hudu domin....

top-news

Tun bayan Hare-haren 'Yan bindiga: Mutanen Shimfida sun Koka akan mawuyacin halin da suke ciki...

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Al'umar garin Shimfida dake karamar hukumar Jibiya da akai hasashen Mutum fiye da Dubu Biyar na....

top-news

SOJOJI SUN KUƁUTAR DA MUTANEN TASHARNAGULLE TA BATSARI

Misbahu Ahmad @Katsina Times Jami'an tsaron soja, sun ƙwato mutanen Tasharnagulle ta ƙaramar hukumar Batsarin jihar Katsina.Tun da asubahi ranar lahadi....

top-news

Rundunar Sojoji a jihar Katsina sun ceto Mutum 35 da aka yi garkuwa dasu a Batsari

Rundunar Sojoji a jihar Katsina sun ceto Mutum 35 da aka yi garkuwa dasu a BatsariMuhammad Aminu KabirRundunar sojin Najeriya....

top-news

Taron masu ruwa da tsaki a Arewa: Dakta Nastura ya miƙa saƙon ban gajiya da fatan Alheri ga daukacin masu faɗa a Ji daga Arewacin Nijeriya

Katsina Times A sakon na Bangajiya bisa taron da ya gudana akan matsalolin tsaro, ranar 24 ga watan Janairu babban birnin....

top-news

Amina Yarinyar da Dangin Iyayenta suka so Aurar da Ita ga Dan'tadda ta samu gatanci.

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina TimesAmina daga Karamar hukumar Danmusa da Bidiyon ta ya karaɗe kafafen sada zumunta akan Halin da....

top-news

Dan Majalisar Wakilan Nijeriya a jihar Katsina ya Ziyarci Gundumar Daudawa a ci-gaba da Yakin neman zaben cike giɓi

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina TimesTawagar Yakin neman Zaben Danmajalisar Tarayya mai Wakiltar Kananan Hukumomin Kankara, Faskari da Sabuwa Hon. Muhammad....

top-news

Hadin gwiwar Jami'an Tsaro sun yi Taho mu gama, da Barayin Daji a Dandume, ...sun kashe wasu kuma sun gudu

Daga Shamsu Wapa DandumeDaren jiya Alhamis Da Misalin karfe takwas wasu gungun Yan ta'adda, masu garkuwa da mutane sunyi yunkuri....

top-news

Gwamnatin jihar Katsina ta dukufa wajen dawo da Tattalin Arziki ta hanyar samar da Tsaro

Jamilu Hashimu Gora, M.A to Deputy Governor Mataimakin Gwamnan Jihar Katsina Malam Faruk Lawal HCIB ya halarci taron shekara-Shekara karo na....