Sashen Hausa

top-news

"Mutane su kare kawukansu daga 'Yan bindiga" Malam Musa Ibrahim Faskari, a Khudbar Juma'a

Fitaccen malamin addinin Muslunci a jihar Katsina, Sheikh Musa Ibrahim Faskari ya shawarci mutane su kare kansu daga hare-haren yan....

top-news

Dauke Ɗaliban Jami'ar Gusau: Gwamnan Zamfara ya kira taron gaggawa na majalisar tsaro

- AN CETO ƊALIBAI SHIDA TARE DA KASHE ‘YAN BINDIGA DA DAMAGwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya kira taron gaggawa....

top-news

"NA ZIYARCI BANGON KISRA DA KABARIN SALMAN FARISI".

@ Katsina Times Jaridar Taskar Labarai  Yazo a Tarihin Musulunci Ranar da aka Haifi Manzon Allah (s.a.w) Abubuwan Al ajabi sun faru....

top-news

An Ɗage Dokar Hana Zirga-zirga A Kano

Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta sanar da ɗage dokar hana fita ta tsawon sa'a 24, da aka sanya....

top-news

Ciwon Afendis: Abubuwa 10 da ya kamata ka sani.

1. Afendis, wato "appendix" a turance, wani ɗan zunɓutu ne mai kamar jela a mahaɗar ƙaramin hanji da babban hanji.....

top-news

An Tsinci Gawar Fitaccen Dan Jaridan Da Ya Bace a Zamfara

Ƙungiyar ƴan jarida ta ƙasa (NUJ) reshen jihar Zamfara ta tabbatar a ranar Laraba, 20 ga watan Satumba, da kashe....

top-news

NA ZIYARCI HUBBAREN SAYYADINA ALIYU (A.S) A BIRNIN NAJAF.

@ Katsina Times @ Jaridar Taskar Labarai. Birnin Najaf dake kasar Iraq, Birni ne mai tsohon tarihi na Annabawa, da kuma Musulunci.Akwai....

top-news

Tarihin Unguwar Farin Yaro Cikin Birnin Katsina

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times 21/9/2022Farin Yaro tana yammacin tsohuwar Mayankar Katsina daga kudu ta yi iyaka da Gambarawa daga....

top-news

NA ZIYARCI KABARIN ANNABI SALIHU (As) DA ANNABI HUDU(AS).

@ katsina times @ jaridar taskar labarai Birnin Najaf yana kilomita 178 daga Babban birnin Baghdad na kasar Iraq.A Najaf akwai wata....

top-news

Zaman Sasanci da Y’an Ta’adda a Faskari: Yadda Abin Yake

Daga Yusuf Suleiman K/SoroBiyo bayan kace-nace kan maganar sasanci da y’an ta’adda da akace gwamnati tayi a Karamar Hukumar Faskari,....