AL MUSIK SUPER MARKET YA NA AIKI AWA 24.

@ Katsina times Katafaren shagon nan mai suna AL -MUSIK VENTURES dake da wuri titin "yan kaji kasuwar Katsina da kuma....

Katsina City News September 22, 2025  ·  12:00 AM
| 828 Views

@ Katsina times 

Katafaren shagon nan mai suna AL -MUSIK VENTURES dake da wuri titin "yan kaji kasuwar Katsina da kuma Babban wurin shi dake bakin gadar kasa ta kofar kaura Katsina ya fara aiki gadan gadan awa 24.

Katsina times ta samu wata sanarwar da kantin ya bayar wanda aka dora a shafukan sada zumunta suna isar da sakon cewa yanzu suna kasuwancinsu  a katafaren shagonsu na kofar kaura na tsawon awa 24.

Jaridun katsina times sun tabbatar da wannan sakon sanarwar, wanda suka bincika cewa  komin dare, kazo zaka iya sayayya a kantin.
AL - MUSIK ya zama kantin farko da ya fara aiki awa 24 a mafi yawan jihohin kasar nan,wannan ya sanya ya zama zakaran gwajin dafi.

Bayan aiki awa 24 Al musik ya na da saukin kaya wanda ba Wanda ya kaishi a duk fadin jahar katsina. Kuma dukkanin kayan sa daga ingantatun kamfanoni wadanda suka shahara ake kawo su.

Katsina times
@ www.katsinatimes.com 
07043777779

Advertisement

Tags: @ Katsina...

Written by

Katsina City News

Katsina City News is a journalist and correspondent at Katsina Times — covering local, national and international news with a focus on Northern Nigeria.

Comments (0)

No comments yet. Be the first to share your thoughts!

Leave a Comment

What is 8 + 3?