Ganawar Kakakin Hukumar Kwastan na Kasa da Babban Editan Jaridar Katsina Times
- Katsina City News
- 24 Jul, 2024
- 325
A yau laraba 24/ july/ 2024 shugaban kamfanin rukunin jaridun Katsina times da Mujallar Katsina city news Muhammad Danjuma ya kai ziyara sada zumunci da huddar aiki ga kakakin hukumar kwastam ta kasa AM Maiwada a Ofis din shi dake hedkwatar hukumar kwastam dake Abuja