Tun bayan farmakin da sojoji suka kai kasuwar garin Dan Musa ranar kasuwa.

top-news

Sati biyu da suka wuce, yanzu harin yan ta adda sai kara yawa yake a karamar hukumar.

Kusan kullum sai sun kai Hari kauyukan garin Marar zamfarawa da Dan musa.

A daren ranar laraba sun kai Hari har cikin garin na dan Musa bayan gidan Alhaji lawal Mai iyali sun tafi da mutane .

A daren jiya Alhamis sun sake kai Hari cikin garin na Danmusa sun tafi da wata mata.

@Katsina Times 
Www.katsinatimes.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *