Sashen Hausa

top-news

Asibitin Standard Clinics dake Katsina Zata gudanar shirin duba ido kyauta ga masu lalurar ido.

Shirin duba idon ya kunshi!* Bada Gilashin karatu kyauta ga waɗanda ke buƙatar gilashin karatu kawai.* Aikin tiyatar yana kyauta....

top-news

Ba Mu Kayyade Farashin Litar Man Fetur Ba, Cewar Ɗangote

Shugabannin da ke kula da matatar man Ɗangote sun ƙaryata rahotannin da ke cewa sun ƙayyade farashin man fetur a....

top-news

Shirin 3MTT na Tinubu zai samar wa matasa miliyan uku aikin yi, inji Ministan Yaɗa Labarai

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa gwamnatin Tinubu ta shirya tsaf don samar....

top-news

Ministan Yaɗa Labarai ya rattaba hannu kan yarjejeniyar aiki tuƙuru tare da shugabannin hukumomi

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya rattaba hannu kan yarjejeniyar yin aiki tuƙuru tare da....

top-news

Gwamnatin Jihar Katsina Ta Dage Dokar Hana Fita Bayan An Samu Zaman Lafiya

Katsina, Najeriya - 13 Ga Agusta, 2024Mukaddashin Gwamnan Jihar Katsina, Malam Faruk Lawal, ya sanar da dage dokar hana fita....

top-news

Shugaba Tinubu Ya Amince Da Ƙarin Albashin ma'aikatan Shari'a Da kaso 300

Shugaba Bola Tinubu ya rattaba hannu a kan kudirin dokar biyan albashi da alawus-alawus na ma’aikatan shari’a, inda ya ba....

top-news

Na Aikata Zina Da Sama Da Maza 3000 A Rayuwata, Inji Wata Jarumar Fim

Esther Nwachukwu ta kasance jarumar fina-finai ce a Najeriya wacce aka fi sani da Esther Sky, a inda ta bayyana....

top-news

Gwajo-gwajo Ya Taya Ferfasa Badamasi Da Imam Murnar samun Sabbin Maƙamai

Mai Baiwa gwamna jihar Katsina Malam Dikko Umar Raɗɗa shawara akan harkokin siyasa Hon Ya'u Gwajo-gwajo ya taya murna ga....

top-news

"Mu Hada Kai Domin Tunkarar Zabe Mai Zuwa" Inji Tsohon Danmajalisar tarayya a PDP, Aminu Chindo

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina TimesTsohon dan majalisar wakilan Najeriya, Alhaji Aminu Ahmed Chindo (Sadaukin Katsina), ya yi kira ga zababbun....

top-news

Gwamnatin Zamfara Ta Musanta Zargin Ware Biliyan 19.3 Don Kayan Kicin

Gwamnatin Jihar Zamfara ta karyata zargin da aka yi mata na ware Naira biliyan 19.3 don sayen kayan kicin a....