Sashen Hausa

top-news

Abdullahi Tumburkai Nominated as Chairman of PDP Candidates Forum in Katsina

@ Katsina Times Honourable Abdullahi Usman Tumburkai, a dedicated community leader and trained journalist from Dandume Local Government has been nominated....

top-news

Matasa Na Samun Damar Inganta Rayuwa Ta Hanyar Fasahar Zamani a Katsina -Jobe

Katsina, 11 ga Agusta, 2024: Mataimakin Gwamnan Jihar Katsina, Malam Faruk Lawal Jobe, ya tabbatar da cewa gwamnati na ci....

top-news

Gwamnati Ta Saki Matasan da Aka Kama a Zanga-zanga — Comrade Bilal Lawal Kurfi

Comrade Bilal Lawal Kurfi ya yi kira ga gwamnatin da ta saki matasan da aka kama yayin zanga-zanga. Ya bayyana....

top-news

Matasan Najeriya Sun Kudurta Shirye-Shirye Don Samun Sauyin Shugabanci a Zaben 2027

Nura Yau Marabar Musawa ya bayyana cewa matasan Najeriya sun fara shirin tsaf domin tabbatar da samun sauyin shugabanci mai....

top-news

Gwamnatin Jihar Katsina Ta Sassauta Dokar Hana Fita a Fadin Jihar

Gwamnatin Jihar Katsina ta sanar da sassauta dokar hana fita da aka kakaba a duk fadin jihar.Dokar hana fitan da....

top-news

Gwamnan Ebonyi: Daga Mai Gini Zuwa Shugaban Jihar

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times A shekara ta 2010, Gwamnan Jihar Ebonyi ya dauki hoton nan tare da matarsa da dansa.....

top-news

Gwamna Radda Ya Amince da Farfado da Cibiyar Koyon Harshen Faransanci a Katsina

Gwamnatin Jihar Katsina karkashin jagorancin Malam Dikko Umaru Radda, tare da hadin gwiwar shirin AGILE, ta gyara makarantar Bilingual ta....

top-news

An Kaddamar Da Rigakafin Cizon Sauro Zagaye Na Biyu A Jihar Katsina

A ranar Juma'a, 09 ga Agusta, 2024, Kwamishinan Lafiya na Jihar Katsina, Hon. Musa Adamu Funtua, ya kaddamar da zagaye....

top-news

Tallafi: Ya Kamata Tinubu Ya Binciki Kuɗaɗen Da Ya Ba Gwamnoni – Sheikh Yakubu

Daga EL-ZAHARADEEN UMAR, KatsinaShugaban ƙungiyar Izala ta Kasa reshen Jihar Katsina, kuma mamba a majalisar shari'a ta ƙoli, Sheikh Yakubu....

top-news

Ana Zargin Wasu Sojoji da Raba Tutar Kasar Rasha ga Masu Zanga-Zanga a Katsina

Daga Wakilanmu @ Katsina TimesMajiyoyi daban-daban a hedkwatar ‘yan sanda ta jihar Katsina sun tabbatar wa jaridar Katsina Times cewa,....