Sashen Hausa

top-news

Ana Zargin Wasu Sojoji da Raba Tutar Kasar Rasha ga Masu Zanga-Zanga a Katsina

Daga Wakilanmu @ Katsina TimesMajiyoyi daban-daban a hedkwatar ‘yan sanda ta jihar Katsina sun tabbatar wa jaridar Katsina Times cewa,....

top-news

Gwamnatin Zamfara Ta Biya Haƙƙin Ma'aikata Sama da Naira Biliyan 7

Gwamna Dauda Lawal ya samu nasarar biyan haƙƙin ma'aikatan jihar Zamfara da na ƙananan hukumomi waɗanda suka bar aiki, wanda....

top-news

Abin da ya kamata mutane su sani game da kudin da ake cewa gwamnatin tarayya ta ba gwamnonin jihohi

Yana da kyau mutane su yi bincike su gano hakikanin abin da ya faru kan wani lamari kafin su fara....

top-news

BINCIKEN MUSAMMAN: GWAMNATIN KATSINA TA YI ƘOƘARI DON HANA ZANGA-ZANGA TA RIKIƊE ZUWA RIKICI

ABIN TAKAICI GA ZABABBUN MUDaga Jaridun Katsina Times da Taskar Labarai Wani bincike da jaridun Katsina Times suka gudanar ya tabbatar....

top-news

DSS sun kama Kabir Shehu Yandaki bayan jagorantar zangar zangar yunwa a Katsina.

Daga Comr Nura SiniyaJami'an tsaro na farin kaya DSS sun kama matashin dan gwagwarmaya sakataren gamayyar kungiyoyin fararen hula na....

top-news

Gwamnatin Jihar Katsina Ta Kakaba Dokar Hana Fita, Ta Haramta Zanga-Zanga a Fadin Jihar

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Katsina, Najeriya - 1 ga Agusta, 2024: Mukaddashin Gwamnan Jihar Katsina, Malam Faruk Lawal, ya bayyana....

top-news

Kiran Minista Idris ga ’yan Nijeriya: Ku guje wa zanga-zanga, ku yi amfani da damarmakin da gwamnatin Tinubu ta samar

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya buƙaci ‘yan Nijeriya da su yi amfani da damarmakin....

top-news

Yanda Zanga-zanga a Katsina ta rikide zuwa rikici a gidan gwamnati

Daga Muhammad Ali Hafizy, @Katsina TimesA safiyar Alhamis, 1 ga Agusta 2024, matasa daga sassa daban-daban na garin Katsina suka....

top-news

IHRAAC Ta Nemi Mutunta Hakkin Dan Adam Gabanin Zanga-zangar Najeriya Ta Agusta

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Abuja, 31 Yuli, 2024 - Cibiyar Kare Hakkin Dan Adam ta Duniya (IHRAAC) ta yi kira....

top-news

Zanga-Zanga: Rundunar Gidajen Gyaran Hali ta Katsina Ta Ƙara Tsaurara Matakan Tsaro

Maryam Jamilu Gambo Saulawa, Katsina Times A cewar umarnin Shugaban Hukumar Gidajen Gyara na Halliru Nababa a cikin saƙon rediyo na....