Sashen Hausa

top-news

Hukumar EFCC Ta Fara Binciken Karkatar da Tankunan Karfe na Ruwa a Karamar Hukumar Kurfi

Daga Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina TimesHukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta fara bincike kan zargin karkatar da....

top-news

Bello Turji Ya Yi Barazanar Kai Munanan Hare-hare, Saboda Kama Abokinsa, Wurgi

Katsina Times Shahararren dan ta’adda, Bello Turji, ya bayyana barazanar tada Hankali ta Hanyar Kai hare-hare bayan kama abokinsa na kut-da-kut,....

top-news

Gwamnan Jihar Katsina Ya Rantsar Da Sabon Shugaban Ma'aikatan gidan Gwamnati.

Auwal Isah Musa, Katsina Times Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda Ph.d, ya rantsar da Alhaji Abdulkadir Mamman Nasir a....

top-news

DIGRIN JAMI'AR ANNAHADA DA MATSAYINSA

Nazarin jaridun Katsina Times da Taskar Labarai Gwamnatin Katsina ta fitar da matsaya ga duk wanda za ta bai wa muƙami....

top-news

SERAP Ta maka Tinubu a kotu kan gaza bincikar Naira Biliyan 57 da su ka bace a Ma’aikatar Jin Kai

Kungiyar Kare Hakkokin Zamantakewa da Tattalin Arziki (SERAP) ta shigar da kara a gaban kotu kan Shugaba Bola Tinubu da....

top-news

TATSUNIYA: Labarin Cin Amanar Dan’uwana

Ga ta nan, ga ta nanku.  Akwai wani mutum da yake da ‘ya’ya biyu. Wata rana, mahaifinsu ya tura su je....

top-news

TARIHIN UNGUWAR TURAWA TA KATSINA ( GRA).

Unguwar Turawa ko Kuma GRA, ta Katsina ta samo asalintane  a lokacin da Turawan Mulkin Mallaka suka zo Katsina acikin....

top-news

TARIHIN HARUNA UJI (KASHI NA DAYA)

Alhaji Haruna Uji HadejiaAn haifi Alhaji Haruna Uji a Unguwar Gandun Sarki, cikin garin Hadejia, a shekarar 1946. Mahaifinsa, Mallam....

top-news

Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima Ya Wakilci Shugaba Tinubu a Taron Ƙaddamar da Babban Jirgin FPSO a Dubai

Katsina Times A yau, mataimakin shugaban ƙasa, Malam Kashim Shettima, ya wakilci Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a wajen taron ƙaddamar....

top-news

Masu ruwa da tsaki a kafofin yada labarai sun jaddada muhimmancin 'yancin jarida da ka'idodin aikin

Katsina Times, 14 Disamba, 2024 Masu ruwa da tsaki a harkar yada labarai sun bayyana gaggawar bukatar gwamnati ta tabbatar da....