Sashen Hausa

top-news

TATSUY: Abotar Biri da Kifi

TATSUY: Abotar Biri da KifiBiri ya saba zuwa rafin ruwa domin wanka bayan ya gama yawon cin ’ya’yan itatuwa da....

top-news

Kungiyar Marubuta Labaran Wasanni Ta Rantsar Da Sabbin Shugabanninta Na Jihar Katsina.

Auwal Isah Musa, Zaharaddeen Ishaq Abubakar (Katsina Times)Kungiyar marubuta labaran wasanni ta kasa reshen jihar Katsina, SWAN, ta rantsar da....

top-news

Gidan Man Imrana Nig Nigerian Limited Dake Bisa Titin Fatima Shema Cikin Garin Katsina, Ya Koma Gidan Man NNPC Mega Station.

Muhammad Ali Hafiziy (Katsina Times)A ranar Litinin 31 ga watan Disamba na shekarar 2024, aka canza ma gidan man Imrana....

top-news

ZUWAN HILLSIDE ALHERI NE A JAHAR KATSINA

...Nazarin jaridun Katsina TimesWani katafaren masaukin baƙi mai suna HILLSIDE da aka gina a unguwar Gidan Dawa da ke birnin....

top-news

Bidiyo na Bogi: Kotu Ta Tura Mahdi Gidan Yari

Wata babbar kotun majistare da ke zama a Kaduna a ranar Talata ta ba da umarnin tsare Mahdi Shehu, wanda....

top-news

Taron Manema Labarai na Watan Disamba: Mataimakin Gwamnan Katsina Ya Gabatar da Jawabi Akan Kiwon Lafiya

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times A ranar Talata, 31 ga watan Disamba, 2024, Mataimakin Gwamnan Jihar Katsina, Malam Faruq Lawal Jobe,....

top-news

Jami'ar Al-qalam dake Katsina ta yabawa Gwamna jihar a kokarin sa na kewaye makarantar baki dayanta

Mataimakiyar Shugaban Jami'ar maikula da sha'aninin mulki, Furofesa Amina Muhammad Sani ce ta jinjina ma Gwamna Dikko Umaru Radda bisa....

top-news

Dan Majalisar Tarayya Na Mashi Da Dutsi Ya Bude Dakin Gwaje-gwaje Mai Sunan shi a Katsina

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina TimesA ranar Lahadi, 29 ga watan Disamba, 2024, Dan majalisar wakilai na tarayya mai wakiltar kananan....

top-news

DSS ta kama Mahdi Shehu kan bidiyo na bogi

Hukumar Tsaro ta Ƙasa (DSS) ta kama fitaccen ɗan gwagwarmaya, Mahdi Shehu, a ƙarshen mako.  Bayanan yadda aka kama shi ba....

top-news

GWAMNA DAUDA LAWAL YA AMINCE ƘARIN ALBASHIN WATA ƊAYA GA MA'AIKATAN ZAMFARA

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya amince da biyan ƙarin albashin wata ɗaya ga ma’aikatan gwamnatin Jihar.Shugaban ma’aikata na jihar....