Sashen Hausa
Fafaroma Francis ya yi kiran a sasanta rikicin Nijar cikin lumana
Fafaroma Francis ya yi kiran a sasanta rikicin siyasar Nijar ta laluma biyo bayan juyin mulkin da sojoji suka yi....
- Katsina City News
- 20 Aug, 2023
Kungiyar IZALA ta tara kudi Naira miliyan dari da bakwai ta dalilin tattara fatun layya (₦107,704,484.25)
Ibrahim Baba Suleiman Kungiyar wa'azin musulunci mai kira a kau da bidi'a a tsaida sunnar Annabi Muhammad mai tsira da aminci,....
- Katsina City News
- 20 Aug, 2023
AN HALLAKA DAN TA ADDA MAI SUNA BLACK..A YANKIN BATSARI
Misbahu Ahmad Batsari @ katsina times A ranar litanin 14-08-2023 jami'an tsaro da ake kira special hunters suka kai samame a maboyar....
- Katsina City News
- 20 Aug, 2023
Tawagar Sasanci Ta Ƙungiyar ECOWAS Ta Sake Zuwa Jamhuriyar Nijar...
Tsohon Shugaban Najeriya Abdulsalam Abubakar da Sarkin Musulmi sun sake komawa jamhuriyar Nijar karo na biyu domin sasanci tsakanin Sojojin....
- Katsina City News
- 19 Aug, 2023
Rage Radadi: Mun Karya Farashin Kifin Mu Ne Don Saukakawa Masu Karamin Karfi, -Alhaji Babangida Wayya Sauki Fish
Shugaban rukunin Sauki Fish, Alhaji Babangida Wayya Shinkafi, ya bayyana dalilinsa na karya farashin kifinsa yayin da ya karyata rade-radin....
- Sulaiman Umar
- 18 Aug, 2023
Wani mutum dan shekara 50 ya kashe dan autansa a Jigawa
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama Ibrahim Adamu mai shekaru 50 da haihuwa bisa zarginsa da amfani da wani....
- Katsina City News
- 18 Aug, 2023
SAKAMAKON SULHU YAN BINDIGA SUN SAKI MUTANE A BATSARI
Misbahu Ahmad @ katsina times Biyo bayan wani zaman sulhu da ƴan bindiga sukayi da wakilan mutanen ƙauyukan Madogara, Nahuta, Batsarin-Alhaji da....
- Katsina City News
- 18 Aug, 2023
Sana'ar Tandun Man Shanu: Mutum Ɗaya Ya Rage a Katsina.
Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times 17/08/2023Ko Wace Ƙabila tana da Sana'o,in da ta Dogara dasu, kuma take taƙama da Alfahari....
- Katsina City News
- 17 Aug, 2023
"Idan Har Nasan Dikko Umar Radda Ba Zai Yi Abinda Ya Dace ba, a Gwamnatinsa Wallahi Ba Zan Amshi Muƙamin da ya Bani ba" -Dakta Aliyu Kurfi.
Zaharaddeen Ishaq Abubakar Katsina Times Shugaban hukumar Adana kayan Tarihi da Al'adu na Jihar Katsina Dakta Aliyu Rabi'u Kurfi ba yana....
- Katsina City News
- 17 Aug, 2023
KASAR NIJAR :TSAKANIN HARIN ECOWAS DA MAKIRCIN TURAWAN YAMMA!!
KASAR NIJAR :TSAKANIN HARIN ECOWAS DA MAKIRCIN TURAWAN YAMMA!!Gaba kura, baya siyakiDaga Danjuma KatsinaJuyin mulkin kasar Nijar ya jefa ta....
- Katsina City News
- 17 Aug, 2023