Sashen Hausa

top-news

An Sace Ma’aikacin Asibiti Da Dan Uwansa A Zariya

Dama an taba kai musu hari a garinsu a can baya Masu garkuwa da mutane sun sace wani ma’aikacin asibitin....

top-news

Yadda Al’adu Nagari Ke Rainon Sinawa

Babbar Ganuwa Dake Jiayuguan Tana Taimakawa Ga Yayata Kyawawan Dabi’un Al’ummar Kasar Sin Jiayuguan, wuri ne dake yammacin lardin Gansu....

top-news

Nijeriya Na Asarar Gangar Danyen Mai 400,000 A Kullum – NSA

Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), Malam Nuhu Ribadu, ya ce har yanzu Nijeriya na asarar ganga....

top-news

Tarihin Unguwar Marnar Gangare a cikin Birnin Katsina

Tarihin Unguwannin Katsina MARNAR GANGAREZaharaddeen Ishaq Abubakar Marnar Gangare tana nan tsakanin Unguwar Yari da Sagi. Dalilin da ya sa ake kiran....

top-news

DALILAN DA YASA ECOWAS KE NEMAN YAQI DA QASAR NIGER - Tsaraba ga Masu Ziyarar Sheikh Zakzaky

Duk da Takunkumin da Europe da USA suka sanyawa Russia. To har yanzu USA daga Russia take sayen Uranium. Bata....

top-news

“Tsananin Yunwa a Najeriya Matan Aure na bada kansu ga Maza don su sayi Abinci- inji Mahdi Shehu

Daga Zaharaddeen Gandu Mahadi Shehu yace da yawan wasu Matan Aure maza na amfani da su domin su samu kuɗin da....

top-news

Malagi: Kakakin Nupe kuma kakakin Nijeriya

A ranar Litinin, 21 ga Agusta, 2023, ne Shugaban kamfanin gidajen jaridun Blueprint da Manhaja kuma Kakakin Masarautar Nupe, Alhaji....

top-news

BARAYIN DAJI SUN BUDE WUTA A GARIN MARA TA DANMUSA.

@ Katsina Times. A ranar jumma a 24/8/2023,da misalin karfe uku na Rana wasu yan bindiga sukayi shigar burtu suka je....

top-news

KOTUN KOLI TACE A BIYA MAJIGIRI NAIRA MILYAN ASHIRIN.

Muhammad Ali @ katsina times Babbar kotun tarayya  dake Abuja ta  yanke hukuncin a biya Dan majalisar tarayya mai wakiltar Mashi da....

top-news

Tarihin Unguwar Gambarawa

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Unguwar Gambarawa tana bisa kan hanyar Kangiwa Zuwa Kofar Guga. Daga gabas ta yi iyaka da....