Sashen Hausa

top-news

Kudaden Da Ministocin Tinubu Za Su Lakume

Ana ba wa minista miliyan N16.20 na gida; kudin mota N8m, kudin kayan daki miliyan 6, da kudin sallama N6m....

top-news

Na Miƙa Wa Tinubu Saƙon Sojojin Nijar —Abdulsalami

Janar Abdulsalami ya ce ya miƙa wa Tinubu buƙatun sojojin da suka yi juyin mulki a Nijar Tsohon Shugaban Mulkin....

top-news

Hukumar KAROTA a Kano ta Cafke masu hada haɗa takardar ɗaukar kaya ta boge

Hukumar kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta jihar Kano KAROTA ta sami nasarar cafke mutane uku da suke buga takarda....

top-news

Gwamna Dauda Lawal Zai Halarci Taron Sanin Makamar Shugabanci A Rwanda

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal zai bar Abuja zuwa Kigali ta ƙasar Rwanda domin halartar taron sanin makamar aiki da....

top-news
top-news

FADA TSAKANIN SOJA DA FULANI YA HARGITSA GARIN DANMUSA... An tada cin kasuwar garin

Muazu Hassan @ katsina times Wani fada da ya barke a kasuwar garin Danmusa a yau Talata, yayi sanadin kisan wasu fulani....

top-news

Sabbin Kwamishinoni da Masu Madafun Iko, Babbar Matsalar Itace...

Zaharaddeen Ishaq Abubakar Maganar tawa tana Nufin Ko'ina a Jihohin Arewaci dama Ƙasar Najeriya gaba ɗaya, Amma zan karkata Tambihin a....

top-news

Ƙungiyar ƙwadagon Ghana na adawa da tura sojoji Nijar

Kungiyar Kwadago mafi girma a Ghana ta yi gargadi kan yin amfani da karfin soji wajen kawo karshen juyin mulkin....

top-news

Zainab Abubakar: Matar da Mijinta ya gudu ya barta da 'Ya'ya 4, Al'umma sun nuna Jinƙai

Zaharaddeen Ishaq Abubakar @Katsina Times A ranar Asabar da ta gaba aka wayi gari da wani abin tausayi na wata Mata....

top-news

KARIN HASKE:TALLAFIN HATSIN DA KANANAN HUKUMOMI KE RABAWA —

Daga Maiwada DanMalamBiyo bayan korafe korafe a dandalin yanar gizo na Fesbuk kan cewa tallafin masara da gwamnati ta umurci....