Breaking News
Sashen Hausa
NA ZIYARCI KABARIN ANNABI AYUBA (AS) DA DEBO RUWAN RIJIYARSHI.
@Mawallafin Jaridun Katsina Times da Taskar Labarai Kwanakin baya nayi wasu tafiye tafiye zuwa kasashe daban daban da ziyartar wasu wurare masu....
- Katsina City News
- 18 Sep, 2023
RASHIN TSARO: Safana Tana Cikin Mawuyacin Hali
Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Damuna ta Ja, Amfani yazo, Mutanen Ƙaramar Hukumar Safana sun shiga cikin mawuyacin hali na 'yan....
- Katsina City News
- 17 Sep, 2023
'YAN SANDA NA BINCIKEN RIGISTARA DA MATAIMAKIN BASA NA KATSINA INSTITUTE OF TECHNOLOGY AND MANAGEMENT STUDIES.
@ katsina times Rundunar yan sanda ta jahar katsina na binciken mataimakin basa, Murtala Iliyasu da rijistara shamsudden Ahmed na makarantar....
- Katsina City News
- 14 Sep, 2023
An rage dokar hana zirga-zirgar ababen hawa a jihar Katsina.
Daga Muhammad Kabir, Katsina An ƙara tsawaita dokar hana zirga-zirgar babura da yan ƙurƙurori da aka kafa a wasu yankunan ƙananan....
- Katsina City News
- 13 Sep, 2023
Ambaliyar Ruwa: Kimanin Kashi Ɗaya Cikin Huɗu na Birnin Derna A Ƙasar Libya Ya Shafe
Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times 12/09/ 2023Kimanin kashi daya bisa hudu na birnin Derna da ke gabashin kasar Libya ambaliyar....
- Katsina City News
- 12 Sep, 2023
"Kowa yasan akwai Matsaloli a Harkar koyarwa, Amma Munbiyo hanyar gyara " Inji Shugaban hukumar Malaman Makarantun jihar Katsina
"Kowa yasan Akwai Matsaloli a Yanda Koyarwa take daga Malaman Makarantu a Jihar Katsina, Amma Munbi hanyar Gyara" Sada Ibrahim....
- Katsina City News
- 11 Sep, 2023
"Hukuncin Kotu Na Ƙwace Mana Kujeri Wasan Kwaikwayo Ne, Idan Har Shari'a Na Aiki Zamu Ƙwata Abinmu" -Sanata Tsauri
Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times. 11/09/2023A Taron Manema Labarai da Tsohon Sakataren Jam'iyyar PDP, na Najeriya Sanata Umar Ibrahim Tsauri,....
- Katsina City News
- 11 Sep, 2023
Yau Kwanakinta 4 A Hannun Masu Garkuwa Da Mutane.
Yanda Masu Garkuwa Da Mutane Suka Saci Yarinya Mai- Shekaru 3 Da Haihuwa Awata Unguwar GarinAwata zantawa da mukayi da....
- Katsina City News
- 11 Sep, 2023
RA'AYIN JARIDAR PUNCH: Kisa ba bisa doka ba: Tinubu, ka kawo karshen rashin hukunta Sojoji, DSS
RA’AYIN JARIDAR THE PUNCH11 ga Satumba, 2023Shekaru 24 da fara mulkin farar hula, kashe-kashen ba bisa ka'ida ba na karuwa....
- Katsina City News
- 11 Sep, 2023
Yanda Za'a gudanar da Zagayen Maulidin jihar Katsina
KHATMAR MIFTAHUL-MAWLUD: A JIHAR KATSINA An bayyana ranakun zagayen Mauludi na jihar Katsina....Mataimakin Shugaban babban ƙwamitin zagayen Mauludi na Jihar Katsina,....
- Katsina City News
- 10 Sep, 2023