Sashen Hausa

top-news

Abin da kotun zaɓen Kaduna ta ce kan zaɓen gwamna

Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan Kaduna ta yanke hukunci, inda lauyoyin kowanne ɓangare ke iƙirarin nasara. Hukuncin kotun mai alƙalai....

top-news

NA GA TSOHUWAR DAULAR ISIS.

@ katsina times @jaridar taskar labarai A kasar Iraq nayi tafiya cikin tsohon yankin da ISIS suka tafa kafawa wadda suna gab....

top-news

Babangida Albaba, ya zama shugaban Majalisar Kwalejojin Kimiyya da fasaha na Najeriya

An nada Dr. Babangida Abubakar Albaba a matsayin shugaban majalisar shugabannin kwalejojin kimiyya da fasaha na kasa "COHEADS" wanda kuma....

top-news

Na Samu Rufin Asirin Rayuwa Dalilin Rubutu Fiye Da Kwalin Digirina, Cewar Kwararrarren Marubuci, Malam Nazir Adam Salih

Daga Bashir Yahuza MalumfashiSunansa Nazir Adam Salih (NAS). Marubuci ne da ya amsa sunansa a duniyar marubutan Hausa. Na yi....

top-news

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!.

Sashen kula da Samar da ayyukan yi na Jihar Katsina, Watau "Department of Employment Promotion".Na sanar da 'yan asalin Jihar....

top-news

Nijeriya na Ƙara kwarjini a idon duniya qarqashin Tinubu – Ministan Labarai

Ministan Labarai na Nijeriya, Mohammed Idris Malagi, ya bayyana cewa, Nijeriya na qara kwarjini samun tagomashi da kwarjini a idon....

top-news

Abubakar Gege ya zama sabon shugaban Kungiyar UDYF

Alh Abubakar Gege ya zama sabon shugaban kungiyar Unguwar Yari Development Forum (UDYF) Daga Shafin Mobile Media Crew Ranar asabar 23-09-2023 al'ummar....

top-news

Gwamnatin Jihar Zamfara Ta Haramta Hakar Ma'adinai a fadin jihar

Sulaiman Bala Idris A wsni mataki na dakile matsalar tsaro da ta addabi jihar Zamfara, a ranar Asabar 23 ga Satumaban....

top-news

"Mutane su kare kawukansu daga 'Yan bindiga" Malam Musa Ibrahim Faskari, a Khudbar Juma'a

Fitaccen malamin addinin Muslunci a jihar Katsina, Sheikh Musa Ibrahim Faskari ya shawarci mutane su kare kansu daga hare-haren yan....

top-news

Dauke Ɗaliban Jami'ar Gusau: Gwamnan Zamfara ya kira taron gaggawa na majalisar tsaro

- AN CETO ƊALIBAI SHIDA TARE DA KASHE ‘YAN BINDIGA DA DAMAGwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya kira taron gaggawa....