Sashen Hausa

top-news

Gwamnatin Jihar Katsina Ta Karɓi Rahoton Bincike Kan Ayyukan Ma’aikatan Hukumar Hisbah

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times A Ranar Litanin 26 ga watan Agusta, Gwamnatin Jihar Katsina ta karɓi cikakken rahoto kan binciken....

top-news

Gwamnan Katsina Zai Kaddamar da Kwamitocin Raya Kasa Don Inganta Makomar Al'ummar jihar Katsina

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya bayyana cewa an kammala shirye-shirye na kafa kwamitocin raya al'umma a dukkan....

top-news

An Maida Matsalar Rashin Tsaro Wani Makamin Da Ake Amfani Da Shi Domin Cimma Muradun Siyasa -Ngozi

 Najeriya...Tsohuwar Ministan Kuɗin Najeriya Okonjo-Iweala....Ngozi Okonjo-Iweala, wadda itace babbar darakta Cibiyar Kasuwanci ta Duniya wato  World Trade Organisation (WTO), tace....

top-news

Ranar Harshen Hausa ta Duniya! 26/8/2024

Maulana (Dr) Sheikh Muhammad Nasir Kabara ya ba da gudummawa gagaruma wajen haɓaka harshen Hausa da bunƙasa shi a Nigeria....

top-news

An Kaddamar Da "Kungiyar Kiran Kawo Gyara Da Ci Gaban Kasa Ta Nijeriya" A Matakin Jiha A Katsina.

Kungiyar nan ta "Kira Ga Kawo Gyara Da Ci Gaban Kasa A Nijeriya" wato 'Advocacy For Integrity & Rule Of....

top-news

Katsina: Hukumar CSDA Ta Gudanar Da Shirin Bayar Da Tallafi Ga Unguwar Bayan Polo

Daga Sulaiman CiromaYayin cigaba da gudanar da ayuukan jin kai da kuma bada tallafi ga al’ummar jihar Katsina, hukumar CSDA....

top-news

Tatsuniya Ta 45: Labarin Wani Mutum Da 'Yarsa

Ga ta nan, ga ta nanku.Wata rana wani mutum da ke garin Yamutsawa ya je gidan Sarkin garin. Ya ce....

top-news

kula da Lafiya: Karumbau da bayani akansa. Hanyoyin Yadda Ake Daukar Cutar

Ana iya daukar wannan cuta ta hanyoyi kamar haka:1. Ta hanyar taba marar lafiyar mai dauke da cutar.2. Ta hanyar....

top-news

Ahmed Rufa'i Abubakar Ya Yi Bayani Kan Ajiye Muƙamin sa na Shugaban hukumar Leken Asiri A Nijeriya

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times  A wata hira da aka yi da Ambasada Ahmed Rufai Abubakar, Sardaunan Katsina, shugaban NIA a....

top-news

Kungiyar Tafiyar Matasa Ta Kasa Ta Jihar Katsina Ta Fara Shirin Sauya Tsarin Siyasa – Hon. Abdulrazak Dahiru Kaita

Katsina Times A yau 25 ga Agusta, 2024, Hon. Abdulrazak Dahiru Kaita, shugaban riko na kungiyar Tafiyar Matasa ta Kasa, reshen....