Kotu Ta Kwace Kujerar Danmajalissar Tarayya A Katsina.

top-news

Kotun sauraren ƙararrakin zaɓe a jihar Katsina, ta ƙwace kujerar Danmajalisar tarayya mai wakiltar karamar hukumar katsina.
Kotun ta kwace Kujerar Danmajalissa Wakilai mai wakiltar Katsina,  Honorabul Aminu Chindo na jam'iyyar PDP bisa samunsa da laifin amfani da Takardun Makaranta na bogi.
Koton ta yanke wannan hukunci ne a yau juma'a 7 ga Satumbar 2023, inda kuma ta tabbatar da wanda yazo na biyu, Honorabul Sani Aliyu Danlami a matsayin halastaccen dan Majalisaar Tarayya da zai ci gaba Wakilci karamar hukumar katsina.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *