Sanarwa: Manhajar LekeeLekee Ya Karaso!

uploads/images/newsimages/KatsinaTimes16022026_181931_Screenshot_20260216-191817.jpg


Muna farin cikin sanar da ku cewa a hukumance yanzu ana iya samun LekeeLekee a kan App Store, Google Play, da kuma yanar gizo (Web). Haka kuma, ana iya amfani da shi a matsayin Progressive Web App (PWA).

LekeeLekee wani dandalin sada zumunta ne na zamani (super app) mai saurin gaske, wanda aka gina shi domin dacewa da sabuwar duniyar da muke ciki. Kamfanonin ARISE Broadcast da THISDAY Media Group ne suka samar da shi, kuma an tsara shi ne musamman domin magance kalubalen da al'ummomin da ba su da ingantaccen yanar gizo ke fuskanta.

 Yana ba da damar ganin labarai cikin sauri da amfani da karancin data, kallon bidiyo, tura sakonni da muryoyi (voice notes), kafa rukunonin zauruka (groups), da kuma tsarin tace abubuwan da ba su dace ba.

An dauki tsawon lokaci ana gina dandamalin sada zumunta na duniya can nesa da yanayin rayuwarmu. LekeeLekee shine amon amsarmu; dandamali ne mai sauri, adalci, kuma budadden fili ga kowa, wanda ke daukaka muryoyinmu maimakon amfani da su don son kai.

Kasance tare da mu a cikin wannan ’yancin na mallakar sabuwar makomarmu ta fannin fasahar zamani:

Za a same mu kamar haka:
iOS: https://apps.apple.com/gb/app/lekeelekee/id6758582550
Android: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.lekeelekeeapp&pcampaignid=web_share
Web: https://www.lekeelekee.com
https://apps.apple.com/gb/app/lekeelekee/id6758582550 Android: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.lekeelekeeapp&pcampaignid=web_share Web: https://www.lekeelekee.com

Follow Us