Kuzama Masu Kashe Wutar Lantarki NEPA Lokachin Kwantawa Bacchi.

top-news


Mai Girma Kwamishinan Yayi Kira Ga Al'ummar Jihar Kebbi Dasu Zama Masu Kashe Wutar Lantarki NEPA Domin Gujema Faruwar Barnar Daka'iya Afkuwa Cikin Al'umma.

Hon. Jarkuka Yache Gwamnatin Jihar Kebbi Karkashin Mai Girma Gwamna Kwamared. Dakta, Nasir Idris Kauran-Gwandu Zatayi iya Bakin Kokarinta Domin Kare Dukiyoyi Da Rayuwakan Al'umma.

Gwamnatinmu Zata Dauki Rigakafin Wayar Da Kan Al'umma Domin Tabbatar Da Chewa Wutar Lantarki NEPA Bata Haifar Da Barnaba.

Hon. Hamidu Muhammad Jarkuka Ya Jinjinama Mai Girma Gwamna Jihar Kebbi Kwamared. Dakta, Naisr Idris Kauran-Gwandu Bisa Namijiin Kokarin Dayayi Kan Ayyukan Dawo Da Hasken Lantarki NEPA A Karamar Hukumar Mulki Ta Arewa.

Tabbas Kauran-Gwandu Yayi Abun Ayaba Mishi Yanzu Haka Aikin Gyaran Wutar Lantarki NEPA Na Arewa Yayi Nisa 80% Cikin 100%.

Hon. Jarkuka Yayi Godiya Ga Mai Girma Gwamna Jihar Kebbi Bisa La'akari Dayayi Na Yanayin Da'ake Fuskantar Rashin Wutar Lantarki NEPA A Karamar Hukumar Mulki Ta Arewa.

Mai Girma Kwamishina Yayi Wannan Batune A Lokachin Tattaunawa Da Yayi Da Musa Garba Augie Babban Darakta Kuma Mataimaki Na Musamman A Fannin Yada Labarai Na Hon. Dr, Hussaini Suleiman Kangiwa ("Sarkin Arawan Kabi").