AN HALLAKA BARAYIN DAJI A YANKARA
- Katsina City News
- 23 Jan, 2024
- 744
@ Katsina Times
Rundunar kare al umma da gwamnatin Katsina ta kafa mai suna "community watch" da hadin gwaiwar yan sanda sun sa samu babbar nasara a karamar hukumar kankara.
Sunyi nasarar ne a wani kwantan Bauna da sukayi ma barayin daji a Rigar Gamji inda suka yi nasarar hallaka barayin daji shidda da kwatar makamansu da Babura da kuma shanun da suka Sato daga wurare daban daban.
Katsina Times
www.katsinatimes.com