AN RANTSAR DA KWAMITIN RIKO NA JAM'IYYAR PDP JIHAR KATSINA (KATSINA STATE PDP CARETAKERS COMMITTEE)
- Katsina City News
- 22 Jan, 2024
- 490
Monday,22 January 2024
Shuwagabanin Jam'iyyar pdp na ƙasa karkashin Jagorancin Amb Ilyasu Umar Damagun,Sun rantsar da Shuwagabanin riko Na Jam'iyyar pdp jihar Katsina Karkashin Jagorancin Hon Musa A.Karim matsayin Shugaban riko Na Jam'iyyar pdp
Sauran Sun hada Da Hon .auntie Halima Danbatta matsayin Sakataren kwamitin rikon na Jam'iyyar pdp jihar Katsina
Sai kuma Honorable Sanusi Ali ,
Abubakar Lawal ,Abubakar Yusuf Pele,
Ibrahim Lawal As Salamu Alaykum, Nura Gambo,Tijjani Mashasha, Ubaida Jafar, Danjuma Altine,Lawal Magaji Danbaci , Haruna Garba Muraye, Ibrahim Tafashia, Ubaida Mai Adua ,Shittu Magami matsayin Sauran mabobin kwamitin
wannan Yan kwamitin riko na Jam'iyyar pdp jihar Katsina sunada wa'adin kwanaki 90 watani ukku ke nan kamar yanda dokar Jam'iyyar pdp sashe na 29(2)(b) da kuma sashi 29 (2)(e)(As