Babban Editan Jaridar Katsina Times ya Ziyarci Mai Taimakawa Gwamna Radda akan Hurɗa da 'Yan Jaridu

uploads/images/newsimages/KatsinaTimes16082023_175550_IMG-20230816-WA0046.jpg

A ranar laraba 16/agusta/2023.Babban Editan jaridun katsina Times   Muhammad Danjuma ya kai ziyara ga Darakta Janar na hudda da yan jaridun gwamnan katsina,  Alhaji Maiwada DanMalam ziyarar a Ofis Dinsa dake gidan gwamnatin katsina.
Haduwar su, sun tattauna, abubuwa da yawa ciki harda batun chanza suna daga katsina city news zuwa  katsina times.

Follow Us