Ni na ajiye mukamin don kashin kaina, ban fitar da wasiƙar ba don girmama gwamnan Katsina – Inji Abba Zayyana, tsohon shugaban KTTV
Daga Mu’azu Hassan@ Katsina TimesTsohon shugaban gidan talabijin na KTTV, Alhaji Abba Zayyana, ya bayyana wa jaridun Katsina Times cewa ba a sauke shi daga...

