News and Analysis
HON. IBRAHIM KABIR MASARI: Mutum mai Dimbin daraja
Wani karin magana na Hausa na cewa, ‘nagari na kowa, mugu na kansa’. Wannan karin magana yana bayyana matsayin halayya da ]abi’a a cikin fahimtar addini da...

