Shettima zai halarci taron ƙasa na MSME a Katsina da kaddamar da wasu manyan ayyukan gwamnatin jihar.
KatsinaTimes Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, zai ziyarci jihar Katsina a ranar Litinin mai zuwa domin halartar taron ƙasa na....

