Sashen Hausa
Za a shafe kwanaki 3 ana mamakon ruwan-sama a Najeriya - NiMet
Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta sanar da yiwuwar samun ruwan sama da iska daga ranar Juma’a zuwa Lahadi....

