Sashen Hausa
NDLEA Katsina Ta Kama Mutune 1,018, Ta Kwace Miyagun Ƙwayoyi Sama da Kilo 2,400 a Shekarar 2025.
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) a Jihar Katsina, ta bayyana cewar ta samu gagarumar nasara....

